Home Tags Kano

Tag: Kano

NDLEA ta rufe gidan abincin da take zargin ana sayar da...

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da kayan maye...

Gwamnatin Jihar Kano ta gano wata ma’ajiyar da ake siyarwa da...

0
Gwamnatin jihar Kano bankadu wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki mai yawan gaske a Gunduwawa dake karamar hukumar Gabasawa.Shugaban hukumar kare hakkin mai...

Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...

2
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU.Ga...

IPAC ta yi watsi da yunkurin kawo Yusuf Kolo a matsayin...

0
Gamayyar jam’iyun dake karkashin IPAC, reshan jihar Kano, ta yi watsi da yunkurin rundunar ‘yan sandan Najeriya, na kawo tsohon kwamandan  rundunar dake yaki...

Tsadar taki ta tilastawa manoma a Kano komawa noman dawa

0
manoman masara a jihar Kano sun koma noman dawa ta ƙarfi da yaji saboda tsadar taki, maimakon masara da sauran amfanin gona.A wani rahoto...

Barazanar tsaro: An rufe hanyoyin da ake bi ana wuce wa...

0
Yanzu haka dai hanyoyin da ake bi ana wuce wa, ta kusa da gidajen ajiya da gyaran hali na unguwar Kurmawa dana Goron dutse...

2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...

0
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...
- Advertisement -