Friday, December 13, 2024

Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu ta fara daukar sabbin dalibai na shekarar...

0
Yanzu haka an bude tashar shigar da dalibai na shekarar 2024/2025 a Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu (KHAIRUN), Kano. A wata sanarwa da jami'ar ta fitar...

Ba Mu Hana Dalibai ‘Yan Kasa Da Shekara 18 Rubuta Jarrabawar...

0
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta yi karin haske kan cewa ma’aikatar ba ta hana daliban da ba su kai shekara 18 ba rubuta jarrabawar...

Gidauniyar Sen. Barau ta fitar da sunan waɗanda suka ci gajiyar...

0
Halima Lukman Gidauniyar Barau I. Jibrin BIJF wadda Mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Dakta Barau I. Jibrin ya kafa, ta fitar da jerin rukunin farko...

Yajin aiki: FG, ASUU sun amince da ranar da za su...

0
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun cimma matsaya domin dakile yajin aikin da kungiyar ke yi wa barazana. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya,...

Lamunin Karatu: Gwamnatin Tarayya Ta Raba N2.5bn Ga Manya  Makarantu 12...

0
Asusun ba da lamunin karatu ga daliban Najeriya NELFund, ya ce ya raba sama da Naira biliyan 2.5 ga manyan  makarantu 12 a fadin...

Gwamnatin tarayya ta musanta rage alawus alawus din dalibai

0
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da wani shiri na rage alawus alawus din dalibai kamar yadda aka yadawa kwanan nan a kafafen yada...

Gwamnatin tarayya za ta bujuro da sabon tsarin makarantun Sakandire

0
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya ce a ranar Alhamis za a bullo da wani sabon tsarin karatu na makarantun sakandare a fadin kasar...

Dangote yayi alkawarin bunkasa cibiyoyin harkokin ilimi guda 10

0
Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Alhaji Aliko Dangote, ya yi alkawarin gina ginin majalisar dattawa da ma’aikatan ilimi...

“Ba za mu tafi yajin aiki ba idan muka cimma matsaya...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta ce yajin aikin da suke shirin yi ba lallai ya tabbata ba, idan Gwamnatin Tarayya ta aiwatar...

VC: An zabi Farfesa Aisha Maikudi a matsayin mukaddashin shugaban jami’a

0
Majalisar dattijai ta Jami’ar Abuja ta zabi Farfesa Aisha Sani Maikudi a matsayin mukaddashin mataimakiyar shugaban jami’a har zuwa lokacin da za a kaddamar...

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Tarayya Ta Shiga Ganawar  Sirri Da ASUU

0
Gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) sun Shiga wata ganawar sirri domin tattaunawa kan hanyoyin dakile shirin yajin aikin da kungiyar ke shirin...

Hukumar NUC Ta Amunce  da duk kwasakwasan jami’ar tarayya ta Gombe 

0
Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta amince da dukkan shirye-shiryen ilimi 43 na Jami’ar Tarayya ta Kashere da ke Jihar Gombe. Hakan na...

Majalisar Dattawa: Ƙudirin dokar tilasta ilimin firamare a Najeriya ya tsallake...

0
Daga: Sunusi A. Dantalata Fagge Wani ƙudirin doka da ke neman samar da ilimi kyauta tare da tilasta sa yara makaranta a Najeriya ya tsallake...

“Kashi 70 cikin ɗari na yara a Najeriya ba su iya...

0
Daga: Sunusi A. Dantalata Fagge Hukumar tsara harkokin ilimi da gudanarwa ta Najeriya (NIEPA-NIGERIA), ta nuna damuwarta kan yadda Kashi 70 cikin ɗari na yara...

ASUU: Malaman wata Jami’a a Kano sun bayyana yajin aikin makonni...

0
Daga: Sunusi A. Dantalata Fagge Malaman da ke karkashin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, Wudil a Kano sun...

Shugaba Tinubu ya ba da umarnin sake duba manyan makarantu bayan...

0
Daga: Sunusi A. Dantalata Fagge Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin sake duba kwamitocin hukumar gudanarwar manyan makarantu da aka sanar kwanan nan a Najeriya...

BUK ta horar da sabbin likitocin lafiya 87 da na hakori...

0
A wani gagarumin ci gaba na bunkasa harkar kiwon lafiya a Najeriya, Jami’ar Bayero ta Kano (BUK) a ranar Talata ta horar da sabbin...

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa, ta sake yin barazana ga gwamnatin...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, ta yi barazanar sake shiga yajin aikin sai baba ta gani a fadin kasar nan, domin nuna rashin amincewa da...

Gwamnatin Kaduna za ta gina makarantu 359 da ‘yan ta’adda suka...

0
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya koka da raguwar karatun dalibai a makarantu a fadin jihar. Sani, wanda ya nuna damuwarsa kan wannan ci gaban,...

ASUU ta koka kan watsi da wasu bukatun Jami’ar Yusuf Maitama...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta Jami’ar Yusuf Maitama reshen Kano ta koka kan rikicin da ke kunno kai da gwamnatin jihar Kano kan wasu...
- Advertisement -