Hukumar Shirya Jarabawa Gama Sakandire Ta NECO Zata Fara Kai Jami’an...

0
Hukumar shirya jarabawar ta kasa (NECO) ta ce za ta kawo karshen satar jarrabawarta ta hanyar tura jami’an hukumar tsaron farin kaya dake kare...

Cibiyar samar da abinci ta yammacin Africa ta zabi Farfesa Jibrin...

0
An zabi babban Daraktan gudanarwa na Cibiyar Noma ta busasshiyar Kasa (CDA) Dake Jami'ar Bayero Kano Farfesa Jibrin Mohammed Jibrin a matsayin shugaban cibiyar...

Kungiyar dalibai na shirin fara zanga-zanga bisa tsare Aminu Mohammed wanda...

0
Kungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta ce za ta fara wata zanga-zangar ta ba ƙaƙƙauta wa a fadin kasa, domin neman a sako wani...

Gwamnatin kano ta fitar da Nera Milyan 300 ga daliban kano...

0
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da sakin naira miliyan dari uku a matsayin kudin karatu ga daliban jihar da suka...

ASUU baza ta koma wani yajin aiki ba- Emmanuel Osodeke

0
Kungiyar Malaman jami'a ta Najeriya ASUU ta soki gwamnatin tarayya saboda biyan malaman jami'o'in kasar rabin albashin watan Oktoba.A wata sanarwa da shugaban kungiyar...

“Mun Biya Mambobin ASUU ne Kwanakin da suka yi Aiki, ba...

0
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin cewa ta biya mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) rabin albashi a watan Oktoba.Shugaban sashen yada labarai na ma’aikatar kwadago...

Kungiyar ASUU ta janye yajin aiki

0
Kungiyar malaman jami'a a Najeriya, ASUU ta sanar da jinkirta yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi.Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban...

Gwamnatin El-Rufa’i Ta Shirya Wa Sabbin Ma’aikata 10,000 Jarabawa

0
Hukumar ba da ilimin bai ɗaya ta jihar Kaduna, (KADSUBEB), tace ta shirya tsaf don gudanar da jarabawa ga sabbin malaman makaranta da zata...

Za mu janye yajin aiki nan ba da jimawa ba –...

0
Shugaban kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, Farfesa Victor Emmanuel Osodekeya ce nan ba da jimawa za su koma azuzuwa domin ci gaba da...

ASUU za ta janye yajin aikin da ta ke yi tsawon...

0
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce nan ba da jimawa ba kungiyar za ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni...

ASUU na daf da janye yajin aiki — Falana

0
Babban Lauyan Najeriya, SAN, Femi Falana ya bayyana fatansa cewa za a janye yajin aikin da kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta ke yi nan...

Majalisar wakilan Najeriya zata gana da Buhari a sati mai zuwa...

0
Shugaban majalisar wakilan  Najeriya Femi Gbajabiamil, a ranar Alhamis yace shugabancin majalisar zai gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari, don kawo karshen tirka tirkar...

Yajin aiki: Mambobin mu 10 ne su ka rasu — ASUU

0
A kalla mambobin kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar Calabar 10 ne suka mutu a yajin aikin da suka fara a ranar 14 ga...

ASUU: Gwamnatin Tarayya Ta Janye Umarnin Da Ta Ba Shugabannin Jami’o’in

0
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi amai ta lashe bayan da ta janye umarnin da ta ba shugabannin jami’o’in kasar da su bude makarantu.A ranar...

Gwamnatin tarayya ta umarci shugabanin jami’o’in Najeriya dasu bude makarantun su

0
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin ta bawa shugabanin jami'o'in Najeriya umarni da su bude makarantu don bawa dalibai dama su cigaba da karatu ba...

Hukumar tsaron farin kaya ta bukaci ASUU da ta janye yajin...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya ta yi kira ga kungiyar malaman jami’o’i da ta janye yajin aikin da take yi.Daraktan ma’aikatar mai kula da...

Yanzu Yanzu: ASUU tace za ta daukaka kara kan umarnin janye...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ce ta shirya daukaka kara kan umarnin da kotun masana’antu ta ba su na dakatar da yajin aikin da ta...

Yanzu yanzu: Kotu ta umarci malaman jami’o’in Najeriya da su koma...

0
Kotun ma'aikata ta kasa yau Laraba ta umarci malaman jami'oi'in Najeriya dasu kuma bakin aiki ba tare da bata lokaci.A ranar Litinin ne lauya...

Gbajabiamila zai gana da Manyan jami’an gwamnatin Tarayya bayan ganawa da...

0
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya gayyaci wasu manyan jami’an gwamnati zuwa wani taro da nufin sasanta rikicin dake tsakanin gwamnati da kungiyar malaman...

An Haramtawa Dalibai Mata Saka Dan Mitsitsin Siket A Makarantun Jihar...

0
Hukumomi a jihar Anambra da ke kudu maso gabashi Najeriya sun haramtawa dalibai mata saka dan mitsitsin siket a makarantun jihar.Kwamishinan Ilimi, Farfesa Ngozi...
- Advertisement -