Majalissar Wakilan Najeriya Zata Gana Da ASUU Domin Kawo karshen Yajin...
Majalisar wakilan Najeriya za ta gana da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU da sauran masu ruwa da tsaki domin kawo karshen yajin aikin...
Kamfanin Suga na Dangote ya Sanya makudan kudade Dan habbaka ayyukan...
Kamfanin sukari na Dangote ya himmatu wajan kara habbaka shirye-shiryen sa na taimakon jama'a a tsakanin al'ummomin da ke zaune a jihohin Adamawa da...
Kotu Ta Kara Dage Zaman Gwamnati Da ASUU Zuwa Ranar Litinin
Kotun Ma'aikata Ta Kasa ta dage zaman karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU) zuwa ranar Litinin 19 ga Satumba,...
Gwamnatin Kano Ta Gana Da ASUU, Ta Bukaci Su Janye Yajin...
Gwamnatin Jihar Kano, a ranar Talata, ta yi taro da mambobin kungiyan ASUU na jami'o'in jiha guda biyu suna neman a dakatar da yajin...
Yajin aikin ASUU: Kungiyar dalibai ta kasa ta toshe babban titin...
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bayyana tsarin rashin aiki ba albashi da gwamnatin tarayya ta ayyana a kan kungiyar malaman jami’o’i da ke...
Jami’ar Ahmadu bello ta bukaci goyon bayan NYSC dan bunkasa shirin...
Fassarawa:Aminu Bala Madobi-Daga KanoJami’ar Ahmadu Bello dake Zariya ta bukaci hukumar masu yiwa kasa hidima da ta shigo cikin shirinta na kasuwanci domin bunkasa...
Gwamnatin tarayya zata sake bibiyar albashin Malaman Jami’o”i – Adamu Adamu
Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya ce gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake duba albashin malaman manyan makarantu zuwa kashi 23.5 cikin 100.Adamu ya...
Gwamnatin tarayya tana iyakar kokarinta wajen kawo karshen yajin aikin ASUU-...
Bayan da aka shafe watanni ana kai ruwa rana a batun yajin aikin ASUU, gwamnatin Buhari a ranar Talata ta ce tana iyakar kokarinta...
Yajin aikin ASUU: Farfesa J.D Aminu Ze jagoranci kwamitin shugabannin jami’o’i...
Fassarawa:Aminu Bala Madobi-Daga KanoKwamitin shugabannin jami'o'in Najeriya ya kafa wata tawaga don samar da ingantaccen hadin kai mai dorewa domin warware rikicin da...
Yajin aikin ASUU: Farfesa J.D Aminu Ze jagoranci kwamitin shugabannin jami’o’i...
Kwamitin mataimakan shugabannin jami'o'in Najeriya ya kafa wata tawaga don samarda ingantaccen hadin kai mai dorewa domin warware rikicin da ya dabaibaye gwamnatin tarayya...
Kungiyar Tsofaffin Daliban Kasar Sudan ta nemi ayi adalci ga wadanda...
Kungiyar tsofaffin daliban kasar Sudan Yan Najeriya (SOSAN) ta bayyana damuwarta kan rikicin baya-bayan nan da ya barke a yankin Ad-Damazin, babban birnin Blue...
An umarci malaman Jami’ar jihar Gombe su koma aiki ko a...
A jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya, hukumar gudanarwar jami'ar jihar ce ta bukaci malaman jami'ar da su koma bakin aiki ko...
Jami’ar Nasarawa tayi watsi da yajin aikin ASUU, inda zata koma...
Da alamun za'a koma karatu a jami'ar Nasarawa State University Keffi (NSUK) bayan gwamnatin jihar ta yi alkawarin fara biyansu albashinsu daga baitul mali.Gwamnan...
ASUU ta sake tsawaita yajin aikin jami’oi
Ƙungiyar malaman jami'oi a Najeriya, ASUU ta yanke shawarar tsawaita yajin aikin da take gudanarwa.
Jaridar Punch ta rawaito cewa matakin ya zo ne bayan...
ASUU ta zargi gwamnatin tarayya da yunkurin hana matasa samun ilimi...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta zargi gwamnatin tarayya da yunkurin hana matasan Najeriya samun ilimi mai inganci da gangan.Kungiyar ta ce...
UNILORIN ta nada sabon mai kula da dakin karatu da kuma...
Hukumar gudanarwa ta jami'ar UNILORIN, ta amunce da nadin Dakta Kamaldeen Omo-Pupa, a matsayin mai kula da dakin karatu na jami'ar, da kuma Mr...
kungiyoyin SSANU da NASU sun janye yajin aikinsu bayan ganawa da...
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya SSANU da kungiyar ma'aikatan jami'o'i NASU sun dakatar da yajin aikin da suka tafi na watan ni.Mohammed Haruna Ibrahim,...
ASUU ta bayyana dalilin da ya sa ba a samu daidaito...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Kasa ASUU ta bayyana dalilan da suka sa ganawar ta da kwamitin gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Farfesa Nimi Briggs a...
Tun kwanakin baya na Amince da Mafi Karancin Albashi ga Malamai...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya tabbatarwa da shugabannin kungiyar kwadago ta kasa NLC cewa, tuni ya amince da biyan mafi karancin...
Gwamnatin Tarayya ta gano Jami’o’in bogi kusan 70-Adamu Adamu
Gwamnatin tarayya ta ce hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta gano jami’o’i kusan 70 da suka sabawa doka da kuma kwalejojin ilimi...































































