ASUU ta bukaci gwamnatin tarayya da ta cika alkawuran da ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta martaba alkawuran su don dakild yajin aikin...
Hukumar NUC ta magantu kan Farfesoshin bogi a Jami’o’i
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC, ta yi watsi da rahotannin cewa akwai jabun Fafesoshi a jami’o’in Najeriya.
Hukumar ta bayyana hakan ne a...
Ɗaliban Najeriya sun lashe gasar muhawara a Birtaniya
Daliban Kwalejin Kimiyya ta St. John Vianney da ke Ukwulu, a jihar Anambra, sun yi nasarar zama zakaru a gasar muhawara ta Birtaniya da...
Yajin Aiki: kungiyoyin SSANU da NASU Sun nuna rashin gamsuwa da...
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyoyin ma’aikatan manyan makarantun gaba da sakandire sun nuna rashin gamsuwa da rahoton kwamitin da Farfesa Nimi Briggs ya mika...
NDA ta kaddamar da kananan sojoji 453
A yau Alhamis ne makarantar horas da sojoji ta Najeriya NDA ta kaddamar dalibai 453 wanda zasu yu kwas na 75.
A yayin taron wanda...
Shugaba Buhari ya bawa ministan ilimi mako biyu ya kawo karshen...
Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Mallam Adamu Adamu da ya warware matsalar yajin aikin da kungiyoyin ma'aikatan jami’o’i hudu suka dade suna yi...
Kwalejojin ilimi a Najeriya za su fara ba da shaidar digiri
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar nan, wanda ke ƙunshe cikin...
Yajin aikin ASUU: Gwamnatin tarayya ta mayar da martani kan karin...
Yayin da kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya ASUU ta kara watanni 2 kan Yajin aikin da take yi, Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani...
Hukumar JAMB ta sauya ranar jarrabawar UTME
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta sanar da ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu a matsayin ranar rubuta jarrabawar UTME...
ASUU ta bada tallafin karatu ga wasu hazikan daliban Jami’ar Bayero
Kungiyar ASUU ta bada tallafin karatu ga wasu hazikan dalibai biyu na Jami’ar Bayero dake Kano.
Jaridar Solacebase ta rawaito cewa an bawa daliban tallafin...
JAMB ta kafa kwamitin da zai yi bincike kan sama wa...
A yau Laraba ne Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta Najeriya JAMB ta kaddamar da wani kwamiti da zai yi...
Kaduna: Ana sake gudanar da jarabawar Kwarewa ga malamai
Gwamnatin jihar Kaduna ta fara gudanar da jarabawar kwarewa ga malaman firamare domin tabbatar da an samar da tsarin koyo da koyarwa mai inganci...
Prime College ta musanta amincewa da sasanci a wajen Kotu
Makarantar Prime College da ke Kano ta musanta cewa ta amince da sasanci a wajen kotu domin sake buɗe makarantar bayan taƙaddamar da ta...
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wadan da suka sami gurbin...
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wadan da suka sami gurbin karatu a makarantun sakadaren Hadaka na Gwamnati wato Unity College dake fadin Kasar...
Dalilin da ya sa gwamnatin tarayya ta dawo da darasin tarihi...
Gwamnatin tarayya ta ce ta dawo da darasin tarihin Najeriya a matsayin darasi na dole a cikin kundin tsarin karatu a mataki na farko...
Neja: Ɗalibai sun gudanar da zanga-zanga saboda kisan abokinsu
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja, ta tabbatar da rahoton hallaka wani ɗalibi da bata gari suka yi wanda ya janyo wasu dalibai suka gudanar...
Gwamnatin tarayya zata samar da dakunan karatu na zamani 109 a...
Gwamnati tarayya ta amunci da sakin kudi naira miliyan 964 don samar da kayan karatu na zamani a makarantu uku na kowace jiha a...
Yadda jami’ar Ibadan ta zama jami’a ta farko a 2021 -NUC
Tsohon shugaban Hukumar kula da jami'o'i ta kasa NUC ya bayyana cewa jami'ar Ibadan ta cancanci lashe kyautar jami'a ta farko a shekarar 2021...
Ɗalibin jami’a ya rataye kansa a Najeriya
Wani ɗalibin jami'ar Fasaha ta tarayya da ke Akure a jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya ya rataye kansa a ɗakinsa.
Rahotonni sun...
“Buri Na Shine In Kwashe Yara Marasa Galihu Miliyan Ɗaya Daga...
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorochas, ya ce yana fatan a rayuwarsa ya fitar da yara miliyan daya daga kan titi kuma ya...



































































