Saturday, December 6, 2025

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Tarayya Ta Shiga Ganawar  Sirri Da ASUU

0
Gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) sun Shiga wata ganawar sirri domin tattaunawa kan hanyoyin dakile shirin yajin aikin da kungiyar ke shirin...

Gwamnatin Kano ta amunce da bada tallafin karatu sama da miliyan...

0
Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da sake duba kashi 50 cikin 100 na alawus alawus na ‘yan asalin jihar da ke karatu a...

Hukumar NUC ta sahalewa Jami’ar Wudil fara sabin darusa 21

0
Hukumar Kula da Jami'o'i ta kasa NUC ta bada cikakkiyar damar gudanar da wasu sabbin darusa 21 a tsangayoyin karatu 5 na Jami'ar Kimiyya...

Gwamnatin jihar Yobe ta soke lasisin makarantu masu zaman kan su

0
Gwamnatin jihar Yobe soke lasisin dukkan makarantu masu zaman kan su dake fadin jihar, tare da umartar duk mamallaka makrantun wadanda zasu iya bin...

Zargin batanci ga Manzon Allah : Kotu ta umarci gwamnatin Kano...

0
  Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano, a ranar Alhamis, ta umurci Gwamnatin Jihar Kano da ta dawo da wani shaida da...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya da Kungiyar ASUU zasu koma Teburin tattaunawa...

0
A ranar Alhamis din nan ce ake sa ran wata tawagar jigajigan Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaban ma'aikatan fadar Shugaban Kasa, Ibrahim Gambari da...

Kere-Keren Kayan Aikin Gona Ne Mafita Ga Bunkasar Tattalin Arzikin Kasar...

0
Masana na bayyana ra'ayin cewa Kere-Keren kayan aikin Gona ita ce Mafita ga bunkasar tattalin arzikin kasar nan. Farfesa Zilkifili Abdu, Shugaban kwalejin kimiyya da...

Bincike: Yadda akayi watsi da aikin samar da lantarki mai aiki...

0
A kokarinta na samar da wutar lantarki a tarayyar Najeriya, a shekarar 2019 gwamnatin tarayya ta kaddamar da tashar samar da hasken wutar lantarki...

An nada wa Jami’ar Sule Lamido ta Jihar Jigawa sabon shugaba

0
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya amince da nadin Farfesa Muhammad Ibrahim Yakasai a matsayin sabon shugaban jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa. Hakan...

ASUU ta bayyana karin girman Pantami zuwa matsayin farfesa a matsayin...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ki amincewa da karawa Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Isa Ibrahim Pantami matsayin Farfesa a fannin tsaro...

Jami’ar Bayero ta samu karin farfesoshi 34, Nasir Fagge, Abubakar Ahmad,...

0
A taron Majalisar gudanarwa karo na 14, Jami’ar Bayero Dake Kano, ta amince da karin girma ga manyan malaman ta 34 zuwa matakin Farfesoshi...

Wata Gidauniya ta wayar da kan malaman Islamiyya kan manhajar makarantun...

0
Wata Kungiya mai zaman kanta da ke fafutukar kawo sauyi ga tsarin Ilimi na Almajiri, KDC Foundation, ta gudanar da taron wayar da kai...

Hukumar JAMB ta fitar da sakamakon jarrabawar gwaji ta bana

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Najeriya JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta gwaji wadda ɗalibai suka rubuta ranar 9...

ASUU ta zargi gwamnatin tarayya da yunkurin hana matasa samun ilimi...

0
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta zargi gwamnatin tarayya da yunkurin hana matasan Najeriya samun ilimi mai inganci da gangan. Kungiyar ta ce...

Kungiyoyin NASU da SSANU sun tsawaita wa’adin yajin aikin da suke...

0
Kungiyar ma’aikatan Jami'o'i ta kasa NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya wato SSANU, sun tsawaita yajin aikin sa suke yi da watanni biyu....

Kamfanin IMPR ya kaddamar da kyaututtuka ga dalibai mafi hazaka a...

0
Kamfanin Image Merchants Promotions Limited (IMPR), mawallafin jaridar PRNigeria da Economic Confidential sun ƙaddamar da kyaututtuka/ lambobin yabo na shekara-shekara ga ƙwararrun ɗaliban da...

YANZU-YANZU: Za a kori Malamai 233 a Jihar Kaduna

0
Gwamnatin jihar Kaduna tace za ta kori malaman makaranta 233 da aka samu da yin amfani da takardun bogi. Shugaban hukumar ilimin bai ɗaya ta...

ASUU ta mayar da Martani ga wa’adin da Shugaban Kasa ya...

0
Kungiyar malaman jami’o’i ta Kasa ASUU tace wa’adin makonni biyu da shugaban kasa ya bayar domin warware matsalolin da kungiyar ta gabatar ya yi...

Malamai 3 ne kacal a Makarantar Sakandiren yaran mu Mata- Iyaye...

0
Iyaye a mazabar Sitti da ke karamar hukumar Sumaila a jihar Kano sun koka kan rashin isassun malamai a makarantar sakandiren mata ta gwamnati...

Buhari ya nada Sarkin Kano a matsayin uban wata jami’a

0
Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin uban jami'ar Calabar ta jihar Cross River. Solacebase ta ruwaito cewa,...
- Advertisement -