Yanzu Yanzu: Gwamnatin Tarayya Ta Shiga Ganawar  Sirri Da ASUU

BREAKING 750x430
BREAKING 750x430

Gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) sun Shiga wata ganawar sirri domin tattaunawa kan hanyoyin dakile shirin yajin aikin da kungiyar ke shirin yi.

Da yake jawabi jim kadan gabanin ganawar a ranar Laraba, Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya ce taron zai ba da dama ga bangarorin biyu su tattauna kan batutuwan da suka shafi  jami’o’in Najeriya.

A dakaci karin bayani

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here