Zaɓen 2023: Turbar laluben ɗan takarar gwamna a jam’iyar APC a Jihar sokoto
Aminu bala madobi
Za mu iya cewa kusan jam’iyyun siyasa a jihohin Najeriya na kokarin yanke hukunci wajen zabar ‘yan takarkaru da za su iya...
Mukhtari Farfesa: Godiya ga uba da Babu kamar sa – Adnan Mukhtar
Fassarawa: Aminu Bala Madobi
Ranar 25 ga watan Afrilun 1993 ta kasance daya daga cikin mafi duhun ranaku ga Mukhtari Adamu, ranar da dan...
HALIN KA, SABULUN WANKAN KA: Shin a Haka Yan Najeriya Zasu Dauwama???
Aminu Bala Madobi
Wato a Najeriya idan kana son ka gane cewa mu Talakawan Nigeria, Allah Yaa zaɓa mana shugabanni ne daidai damu, ba zaka...
Babban Farin ciki Na Cikin Gida: Cikakkiyar Ma’anar Mulkin dan Adam ...
```Aminu Bala Madobi```
Kungiyoyin bada agaji a Najeriya, wadanda suka hada da cibiyoyi da hukumomi na kasa da kasa, baki daya sukaiwa birnin tarayyar tsinke...
Ayanzu, babu inda yake zaune lafiya _ Hassan Gimba.
Fassarawa_Aminu bala madobi_
Wannan shine cikamakon sashin rubutun dana fara wallafawa, bayan an yi sashe na ɗaya da biyu makonni kaɗan da suka gabata....
PMB: Dimuwa Da Makomar Wadanda Yan Koren Siyasa Suka Yaudara-Bala Ibrahim
Fassarawa: ```Aminu bala madobi```
Ranar 29 Ga watan Mayun shekarar 2019, Ita ce ranar da a tarihi najeriya ba za a mance da ita...
RAMADAN:Watan jin kai da rahama
Daga Muazu Muazu-Kano
Allah Ya sake zagayo da mu wata shekara, kuma cikin wata na Tara a kalandar Musulunci addinin gaskiya, wanda Manzon Allah (S.A.W)...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa bata da wani Reshen Matasa-Jagoran ACF
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta nesanta kanta da wata kungiya da ake kira da kungiyar matasan Arewa, inda ta ce a karkashinta ba...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta buƙaci shugaba Buhari ya sauka daga shugabancin Najeriya
Ƙungiyar dattawan Arewa, ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, da ya yi burabus daga muƙaminsa sakamakon ƙaruwar kashe-kashen mutane da ake samu ba gaira...
Osinbajo @ 65: Buhari ya Osinbajo kan biyayya da sadaukar da kai ga aiki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa biyayyarsa da jajircewar sa wajen gudanar da ayyuka, musamman wajen kula...
Salihu Lukman ya magantu bayan ya yi murabus daga matsayin DG na kungiyar gwamnonin...
Dr Salihu Lukman, Darakta-Janar na kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, ya tabbatar da murabus dinsa daga mukamin, yana mai cewa ya yi hakan ne domin...
Sani Dangote: A serial entrepreneur, Quintessential gentleman and illustrious Nigerian – By Miqati
A TRIBUTE BY MIQATI.......
As the saying goes there is a time to live and there is also a time to leave! Such is the...
TAMBAYOYI 10 DA SHUGABA BUHARI ZAI AMSA DA KANSA
Daga Salisu Ismail Kabuga
Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu.
Assalamu Alaika Ya Shugaba Muhammad...
Zaben 2023: Ya kamata talakawa su yi amfani Da ƴan daba domin hana magudi-...
By Muhammad Bashir Kano
Abinda ƴan siyasarmu suke na bai wa masu Shaye-shayen cikin mu fa, bai taka kara; ya karya ba, kuɗaɗe ne ƙalilan...
Kere-Keren Kayan Aikin Gona Ne Mafita Ga Bunkasar Tattalin Arzikin Kasar Nan-Parfesa Zilkifili Abdu.
Masana na bayyana ra'ayin cewa Kere-Keren kayan aikin Gona ita ce Mafita ga bunkasar tattalin arzikin kasar nan.
Farfesa Zilkifili Abdu, Shugaban kwalejin kimiyya da...
Za A Iya Gudanar Da Zabe Ta Hanyar Amfani Da Na’urorin Zamani A Najeriya...
Gwamna Nasir El Rufa'i na jihar Kaduna, ya ce tare da kyakkyawar manufa, ana iya zabe ta hanyar amfani da na'urorin zamani a Najeriya.
A...