Kotu ta yanke hukuncin daurin shekaru 24 ga Mubarak Bala wanda...
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin daurin shekaru 24 a gidan kaso ga wani Mubarak Bala, wanda ya yi ikirarin cewa babu...
‘Yan ta’adda sun kai hari sansanin sojoji a Kaduna, inda suka...
Kimanin sojoji 10 ne wasu ‘yan ta’adda suka kai wa hari a wani sansanin soji da ke karamar hukumar Birnin-Gwari dake jihar Kaduna, inda...
2023: Malami ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Kebbi
Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami, ya bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar gwamna a jihar a shekarar 2023.
Malami wanda ya...
DA DUMI-DUMI: Gwamna Ganduje ya ki amincewa da murabus din shugaban...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a ranar Litinin ya yi watsi da murabus din Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen...
Kamfanin jiragen sama na Emirates a shirye yake ya hada gwiwa...
Kamfanin jiragen sama na Emirates ya yi tayin hadin gwiwa da Najeriya a yunkurinta na kafa kamfanin jirgi mallakin kasar.
Mista James Odaudu, mataimaki na...
NIN: Gwamnatin tarayya ta umarci kamfanonin waya su dakatar da layukan...
Gwamnatin tarayya ta umurci kamfanonin sadarwa da suka hada da MTN, Globacom, Airtel, da 9mobile da su hana shigar duk wani kira daga Abokin...
Dalilin da yasa aikin Ajaokuta ba zai kammala ba kafin karshen...
Ministan ma’adinai da karafa, Mista Olamilekan Adegbite ya amince cewa gwamnatin tarayya ba za ta iya cika alkawarin da ta dauka na farfado da...
Harin Jirgin Kasa: Jami’an tsaro sun bankado sansanonin ‘yan bindiga
Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta yi luguden wuta a sansanonin ‘yan ta’adda da dama a kauyukan jihar Kaduna.
Hukumar leken asirin ta hadin gwiwa...
Harin Jirgin Kasan Kaduna: ‘Yan ta’adda sun fara tuntubar iyalan wadanda...
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne da suka kai hari kan jirgin Abuja zuwa Kaduna a ranar Litinin din da ta gabata tare...
IPMAN ta zargi masu gidajen mai masu zaman kansu da karin...
Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN a ranar Talata ta zargi masu gidajen man fetur masu zaman kansu da janyo tashin gwauron zabin...
Gwamnatin tarayya ta rufe asusu sama da 30 na kamfanonin lamuni...
Hukumar Kare hakkin masu saye da siyarwa ta kasa (FCCPC), ta ce ta rufe asusu na banki 30 na kamfanonin ba da lamuni, wanda...
Dalilin da ya sa muka yiwa Muhuyi Magaji kawanya- ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da killace gidan wani dakataccen shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta...
Harin filin jirgin saman Kaduna ya nuna cewa Najeriya ta kama...
Kungiyar Yarabawa zalla ta Afenifere ta bayyana mamayar da ‘yan ta’adda suka yi a filin jirgin Kaduna, ranar Asabar, a matsayin manuniyar yadda matsalar...
Kotu ta ki amincewa da neman belin Abba Kyari, Ubua
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja karkashin jagorancin mai shari’a Emeka Nwite a ranar Litinin ta yi watsi da bukatar neman belin da...
WOFAN ta samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana...
Al’uummar Doka da Tofa a Jihar Kano, sun dade suna fama da matsalar rashin ruwan sha mai tsafta, inda lamarin ya kara ta’azzara a...
Dokar Zabe: Majalisar Dattawa za ta yi muhawara kan hukuncin kotu...
Majalisar dattawa, a ranar Laraba, za ta yi muhawara kan hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia, Abia, wadda ta soke...
Buhari ya kaddamar da kamfanin takin zamani na dala billiyan 2.5...
A yau talata ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfanin takin zamani mafi girma a Afrika, kuma na biyu a Duniya mallakin...
DA DUMI-DUMI: Kotu ta kori ‘yan majalisar jihar Cross River 20...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar dokokin jihar Cross River su 20 da suka sauya sheka daga jam’iyyar...
Rashin Wuta: Buhari ya gayyaci ministan wutar lantarki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyaci ministan wutar lantarki Abubakar Aliyu domin ganawa a fadar shugaban kasa.
Garba Shehu, babban mataimaki na musamman ga shugaban...
Dalibi dan Najeriya ya mutu makonni biyu bayan an kwasho su...
Makonni biyu da Nigeria, daya daga cikin dalibai 40 da aka kwasho zuwa Sokoto daga Ukraine da yaki ya daidaita, Uzaifa Halilu Modachi ya...