Jiragen Sojoji sun yi ruwan makami mai linzami a wajen bikin...
Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa, an kawar da ‘yan bindiga da dama a lokacin da wasu jiragen saman soji na rundunar sojojin saman Najeriya...
Yakin neman zaben yaudara da Karya: Bincike ya bankado ikirarin da...
Bayan shekaru bakwai da gwamnatin jihar Jigawa ta yi alkawarin samar da ‘Cibiyar Kiwon Lafiya Daya a kowacce mazaba’ a fadin mazabu 287 da...
Wani Kamfanin noma na kasar waje ya kaddamar da sabon kawance...
Wani kamfani mai zaman kansa a Amurka da Birtaniya, ya kulla yarjejeniyar hadin gwiwa ta dogon lokaci don samar da kayayyaki, da sayan kayan...
Karamar hukumar Ungogo ta raba filaye 18 ga masu kuturta a...
Karamar hukumar Ungogo a jihar Kano ta ware filaye 18 ga wasu masu fama da cutar kuturta a wata sabuwar unguwar da karamar hukumar...
Yakin Rasha da Ukraine: Dangote ya bukaci gwamnatin tarayya da ta...
Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bukaci gwamnatin tarayya da ta hana fitar da masara zuwa kasashen waje domin tabbatar da samar da...
Buhari ya kaddamar da kamfanin takin zamani na dala billiyan 2.5...
A yau talata ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfanin takin zamani mafi girma a Afrika, kuma na biyu a Duniya mallakin...
An kashe mutane 137, Yayin da sojojin Rasha suka mamaye Ukraine
Dakarun Rasha suna ci gaba da mamaye kasar Ukraine a daidai lokacin da ake ci gaba da kazamin fada a wajen birnin Kyiv.
An ji...
DA DUMI-DUMI: Jirgin Sama dauke da fasinjoji 132 ya yi hatsari...
Wani jirgin sama kirar Boeing 737 dauke da fasinjoji 132 ya yi hatsari a yankin Guangxi Zhuang dake kudancin kasar China, wanda kawo yanzu...
HOTUNA: Shugaba Buhari Ya Isa Jihar Imo Domin Ƙaddamar Da Ayyuka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Owerri na jihar Imo, a wata ziyarar aiki ta yini daya, inda zai kaddamar da wasu ayyukan...
Majalisun kasa: CISLAC, TI sun nuna damuwa game da barazanar da...
Kungiyar Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) da kungiyar Transparency International a Najeriya sun nuna matukar damuwa da takaicin yadda mahukuntan majalisar dokokin kasar...
DA DUMI-DUMI: Majalisar wakilai zata sake duba kudirin dokokin mata da...
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar sake duba kudurorin da ba su yi nasara ba domin inganta muradun mata a gyaran kundin tsarin mulkin da...
Hadaddiyar Daular Larabawa ta dage takunkumin shigowar fasinjoji daga Najeriya da...
Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa sun ce za a dage dokar takaita zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar Asabar.
Hukumar...
Harin filin jirgin saman Kaduna ya nuna cewa Najeriya ta kama...
Kungiyar Yarabawa zalla ta Afenifere ta bayyana mamayar da ‘yan ta’adda suka yi a filin jirgin Kaduna, ranar Asabar, a matsayin manuniyar yadda matsalar...
DA DUMI-DUMI: Gwamna Ganduje ya ki amincewa da murabus din shugaban...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a ranar Litinin ya yi watsi da murabus din Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen...
Sojojin Rasha sun fara kai farmaki a Ukraine
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya kaddamar da wani farmaki na musamman na soji a yankin Donbas da ke gabashin Ukraine.
A wani jawabi da...
Harin Jirgin Kasa: Jami’an tsaro sun bankado sansanonin ‘yan bindiga
Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta yi luguden wuta a sansanonin ‘yan ta’adda da dama a kauyukan jihar Kaduna.
Hukumar leken asirin ta hadin gwiwa...
Matar Abba Kyari ta fadi a kotu
Wata mata, wacce aka bayyana a matsayin matar mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, DCP, Abba Kyari, a ranar Litinin, ta suma a...
Osinbajo, Atiku da sauran manyan baki sun halarci bikin nadin Olubadan...
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubarkar, na daga cikin fitattun mutanen da suka halarci nadin Oba Olalekan Balogun...
Ta’addanci: An Kama Mutum 100 Bisa Zargin Hulɗa Da ‘Yan Bindiga...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta kama motocin da ke kai kayan abinci, da abin sha da man fetur zuwa sansanin 'yan fashi da...
WOFAN ta samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana...
Al’uummar Doka da Tofa a Jihar Kano, sun dade suna fama da matsalar rashin ruwan sha mai tsafta, inda lamarin ya kara ta’azzara a...



































































