Kudade ne babban kalubalen gina tituna – Fashola
Ministan ayyuka da gidaje, Mista Babatunde Fashola (SAN), ya ce babban kalubalen da ke tattare da gina tituna a Najeriya shi ne na samar...
Ta’addanci: An Kama Mutum 100 Bisa Zargin Hulɗa Da ‘Yan Bindiga...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta kama motocin da ke kai kayan abinci, da abin sha da man fetur zuwa sansanin 'yan fashi da...
Majalisar dattawa ta kafa kwamitin mutum 7 wanda zai yi duba...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya kafa kwamitin mutane bakwai kan dokar hana cin zarafin dalibai a manyan makarantu.
Majalisar ta zartar da kudirin ne...
NIN: Gwamnatin tarayya ta umarci kamfanonin waya su dakatar da layukan...
Gwamnatin tarayya ta umurci kamfanonin sadarwa da suka hada da MTN, Globacom, Airtel, da 9mobile da su hana shigar duk wani kira daga Abokin...
Karamar hukumar Ungogo ta raba filaye 18 ga masu kuturta a...
Karamar hukumar Ungogo a jihar Kano ta ware filaye 18 ga wasu masu fama da cutar kuturta a wata sabuwar unguwar da karamar hukumar...
Sarkin Kano yayi kira da a karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin...
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kasashe masu tasowa da su hada kai tare da karfafa dangantakarsu domin bunkasar tattalin...
Kotu ta ki amincewa da neman belin Abba Kyari, Ubua
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja karkashin jagorancin mai shari’a Emeka Nwite a ranar Litinin ta yi watsi da bukatar neman belin da...
DA DUMI-DUMI: Majalisar wakilai zata sake duba kudirin dokokin mata da...
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar sake duba kudurorin da ba su yi nasara ba domin inganta muradun mata a gyaran kundin tsarin mulkin da...
Harin filin jirgin saman Kaduna ya nuna cewa Najeriya ta kama...
Kungiyar Yarabawa zalla ta Afenifere ta bayyana mamayar da ‘yan ta’adda suka yi a filin jirgin Kaduna, ranar Asabar, a matsayin manuniyar yadda matsalar...
WOFAN ta samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana...
Al’uummar Doka da Tofa a Jihar Kano, sun dade suna fama da matsalar rashin ruwan sha mai tsafta, inda lamarin ya kara ta’azzara a...
Fitaccen mawaki Davido ya rabawa gidajen marayu 292 Naira miliyan 250
Fitaccen mawakin nan na Nigeria Davido, ya cika alkawarinsa ta hanyar raba kyautar Naira miliyan 250 ga zababbun gidajen marayu a fadin kasar nan.
Mawakin...
2025: Kaduna ta karɓi sama da Naira biliyan 25 na ƙananan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta samu jimillar Naira biliyan 13.6 a watan Fabrairun 2025 a matsayin kasafi ga kananan hukumominta, kari daga Naira biliyan 11.6...
Kotu ta tsayar da ranar da za a gurfanar da Shugaban...
A ranar Litinin ne kotun masana’antu ta kasa da ke Abuja, ta sanya ranar 6 ga watan Afrilu domin sauraren karar da aka shigar...
Zulum ya kaddamar da aikin manyan tituna guda 10 da gadoji...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis, ya kaddamar da aikin gina wasu manyan tituna takwas da kuma gadoji biyu na...
Kano ta samu sabon Konturolan gidan gyaran hali
Sabon Konturola na reshen jihar Kano, Sulaiman M. Inuwa, ya yi kira ga jami’an hukumar da ke kula da gidajen gyaran hali a jihar...
Buhari zai ziyarci Jamhuriyar Czech bisa gayyatar shugaban kasar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi goron gayyatar da shugaban kasar Czech, Milos Zeman ya yi masa na ya ziyarci kasarsa a shekarar 2022.
Wata...
Borno ta tabbatar da kashe zaki a karamar hukumar Konduga
Daraktan gandun daji da namun daji na ma’aikatar muhalli ta jihar Borno Mista Peter Ayuba ya tabbatar da kisan wani zaki da mafarauta suka...
Iskar Gas: Aikin AKKP ya kai kaso 73%- NNPC
Mista Abdulkadir Ahmad, Babban Darakta mai kula da iskar gas da wutar lantarki na Kamfanin Man Fetur na Najeriya, ya bayyana cewa, Aikin bututun...
Dalibi dan Najeriya ya mutu makonni biyu bayan an kwasho su...
Makonni biyu da Nigeria, daya daga cikin dalibai 40 da aka kwasho zuwa Sokoto daga Ukraine da yaki ya daidaita, Uzaifa Halilu Modachi ya...
Gwamnatin tarayya ta rufe asusu sama da 30 na kamfanonin lamuni...
Hukumar Kare hakkin masu saye da siyarwa ta kasa (FCCPC), ta ce ta rufe asusu na banki 30 na kamfanonin ba da lamuni, wanda...



































































