Friday, December 12, 2025

DA DUMI-DUMI: Kotu ta kori ‘yan majalisar jihar Cross River 20...

0
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar dokokin jihar Cross River su 20 da suka sauya sheka daga jam’iyyar...

Rashin Wuta: Buhari ya gayyaci ministan wutar lantarki

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyaci ministan wutar lantarki Abubakar Aliyu domin ganawa a fadar shugaban kasa. Garba Shehu, babban mataimaki na musamman ga shugaban...

Dalibi dan Najeriya ya mutu makonni biyu bayan an kwasho su...

0
Makonni biyu da Nigeria, daya daga cikin dalibai 40 da aka kwasho zuwa Sokoto daga Ukraine da yaki ya daidaita, Uzaifa Halilu Modachi ya...

2023: Zan tsaya takarar gwamnan jihar Kano-Usman Alhaji

0
Sakataren Gwamnatin Jihar Kano Alhaji Usman Alhaji ya bayyana cewa zai tsaya takarar gwamnan jihar Kano a zaben shekarar 2023 wanda ke kara matsowa. Solacebase...

DA DUMI-DUMI: Jirgin Sama dauke da fasinjoji 132 ya yi hatsari...

0
Wani jirgin sama kirar Boeing 737 dauke da fasinjoji 132 ya yi hatsari a yankin Guangxi Zhuang dake kudancin kasar China, wanda kawo yanzu...

DA DUMI-DUMI: Matar tsohon gwamnan Obiano, Ebelechukwu, ta mari Bianca Ojukwu...

0
An dan samu wani hargitsi ranar Alhamis a wurin bikin rantsar da Farfesa Chukwuma Soludo a matsayin gwamnan Anambra lokacin da uwargidan gwamna mai...

Dalilin da ya sa ake fama da matsalar wutar lantarki –...

0
Ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu, ya ce karancin iskar gas ne ya janyo matsalar wutar lantarki a kasar. Abubakar ya bayyanawa manema labarai na fadar...

Muna da hanyar da za mu tunkari gyaran dokar zabe da...

0
Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya ce gwamnati za ta duba duk wasu hanyoyin da za a bi domin tunkarar Majalisar...

Kungiyar farar hula ta kai karar Alkalin Alkalan Kano ga hukumar...

0
Wata kungiyar farar hula, mai suna Centre for Awareness on Justice and Accountability (CAJA), ta kai karar alkalin alkalan jihar Kano ga majalisar shari’a...

Kotu ta umurci kamfanin BUA ya biya ma’aikata 11 da aka...

0
Kotun kolin masana’antu ta kasa (NIC), ta umurci kamfanin BUA Flour Mills, da ya biya ma’aikatanta 11 da suka kora daga aiki. Da yake yanke...

2023: El-Rufai ya umurci wadanda aka nada mukami, ma’aikatan gwamnati da...

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta umurci duk masu rike da mukaman siyasa da ma’aikatan gwamnati da ke neman mukaman siyasa a zaben 2023 da su...

BIDIYO: Sakataren jam’iyyar APC, Sanata Akpanudoedehe ya bayyana a sakatariyar jam’iyyar,...

0
Kamar guguwar da ta taso a hedikwatar jam’iyyar APC ta lafa bayan da juyin mulkin da aka shirya wa shugaban kwamitin rikon kwarya Gwamna...

Majalisar wakilai za ta binciki batun karewar mai fetur na jirgin...

0
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar gudanar da bincike kan lamarin da ya sa jirgin kasa da ke jigilar fasinjoji daga Legas zuwa Ibadan ya...

Borno ta tabbatar da kashe zaki a karamar hukumar Konduga

0
Daraktan gandun daji da namun daji na ma’aikatar muhalli ta jihar Borno Mista Peter Ayuba ya tabbatar da kisan wani zaki da mafarauta suka...

Jiragen Sojoji sun yi ruwan makami mai linzami a wajen bikin...

0
Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa, an kawar da ‘yan bindiga da dama a lokacin da wasu jiragen saman soji na rundunar sojojin saman Najeriya...

Asusun tallafi na NYSC zai taimaka wajen fitar da ‘yan Najeriya...

0
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC), ta ce shirin bayar da tallafin zai taimaka wajen aiwatar da manufofin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na fitar...

Kano ta samu sabon Konturolan gidan gyaran hali

0
Sabon Konturola na reshen jihar Kano, Sulaiman M. Inuwa, ya yi kira ga jami’an hukumar da ke kula da gidajen gyaran hali a jihar...

NCC za ta hada kai da CBN don yakar zamba ta...

0
Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta Najeriya NCC, ta ce za ta hada gwiwa da babban bankin Najeriya (CBN) don dakile zamba...

TUHUMA: Ganga miliyan 107,239 ta danyen mai ta bace- Babban mai...

0
  Ofishin babban mai binciken kudi na tarayya (AuGF) ya bayyana cewa rusasshiyar kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), a yanzu NNPC Limited, ya gaza...

Karamar hukumar Ungogo ta raba filaye 18 ga masu kuturta a...

1
Karamar hukumar Ungogo a jihar Kano ta ware filaye 18 ga wasu masu fama da cutar kuturta a wata sabuwar unguwar da karamar hukumar...
- Advertisement -