Kotu ta umurci kamfanin BUA ya biya ma’aikata 11 da aka...

0
Kotun kolin masana’antu ta kasa (NIC), ta umurci kamfanin BUA Flour Mills, da ya biya ma’aikatanta 11 da suka kora daga aiki.Da yake yanke...

2023: El-Rufai ya umurci wadanda aka nada mukami, ma’aikatan gwamnati da...

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta umurci duk masu rike da mukaman siyasa da ma’aikatan gwamnati da ke neman mukaman siyasa a zaben 2023 da su...

BIDIYO: Sakataren jam’iyyar APC, Sanata Akpanudoedehe ya bayyana a sakatariyar jam’iyyar,...

0
Kamar guguwar da ta taso a hedikwatar jam’iyyar APC ta lafa bayan da juyin mulkin da aka shirya wa shugaban kwamitin rikon kwarya Gwamna...

Majalisar wakilai za ta binciki batun karewar mai fetur na jirgin...

0
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar gudanar da bincike kan lamarin da ya sa jirgin kasa da ke jigilar fasinjoji daga Legas zuwa Ibadan ya...

Borno ta tabbatar da kashe zaki a karamar hukumar Konduga

0
Daraktan gandun daji da namun daji na ma’aikatar muhalli ta jihar Borno Mista Peter Ayuba ya tabbatar da kisan wani zaki da mafarauta suka...

Jiragen Sojoji sun yi ruwan makami mai linzami a wajen bikin...

0
Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa, an kawar da ‘yan bindiga da dama a lokacin da wasu jiragen saman soji na rundunar sojojin saman Najeriya...

Asusun tallafi na NYSC zai taimaka wajen fitar da ‘yan Najeriya...

0
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC), ta ce shirin bayar da tallafin zai taimaka wajen aiwatar da manufofin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na fitar...

Kano ta samu sabon Konturolan gidan gyaran hali

0
Sabon Konturola na reshen jihar Kano, Sulaiman M. Inuwa, ya yi kira ga jami’an hukumar da ke kula da gidajen gyaran hali a jihar...

NCC za ta hada kai da CBN don yakar zamba ta...

0
Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta Najeriya NCC, ta ce za ta hada gwiwa da babban bankin Najeriya (CBN) don dakile zamba...

TUHUMA: Ganga miliyan 107,239 ta danyen mai ta bace- Babban mai...

0
 Ofishin babban mai binciken kudi na tarayya (AuGF) ya bayyana cewa rusasshiyar kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), a yanzu NNPC Limited, ya gaza...

Karamar hukumar Ungogo ta raba filaye 18 ga masu kuturta a...

1
Karamar hukumar Ungogo a jihar Kano ta ware filaye 18 ga wasu masu fama da cutar kuturta a wata sabuwar unguwar da karamar hukumar...

Dalilin da ya sa muka tsawaita yajin aikin da makonni 8-...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce za ta ci gaba da yajin aikin na tsawon makwanni takwas domin baiwa Gwamnatin Tarayya damar magance matsalolin...

Dangote ya yi alkawarin kara bunkasa hannun jari domin kara karfafawa...

0
Kamfanin Dangote ya jaddada kudirinsa na ci gaba da tallafawa duk wani nau'i na saka hannun jari da zai taimaka wajen bunkasawa da karfafawa...

Matar Abba Kyari ta fadi a kotu 

0
Wata mata, wacce aka bayyana a matsayin matar mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, DCP, Abba Kyari, a ranar Litinin, ta suma a...

APC ta dage sai ta gudanar da babban taron kasa ranar...

0
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba ta makara ba dangane da wasikar da ta aike wa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC)...

Osinbajo, Atiku da sauran manyan baki sun halarci bikin nadin Olubadan...

0
 Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubarkar, na daga cikin fitattun mutanen da suka halarci nadin Oba Olalekan Balogun...

Wani Kamfanin noma na kasar waje ya kaddamar da sabon kawance...

0
Wani kamfani mai zaman kansa a Amurka da Birtaniya, ya kulla yarjejeniyar hadin gwiwa ta dogon lokaci don samar da kayayyaki, da sayan kayan...

Yakin Rasha da Ukraine: Dangote ya bukaci gwamnatin tarayya da ta...

0
Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bukaci gwamnatin tarayya da ta hana fitar da masara zuwa kasashen waje domin tabbatar da samar da...

Rikicin APC: Wasikar Mai Mala ta karyata El-Rufai 

0
Wata wasika da shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC na kasa, Mai Mala Buni ya rubuta ta nuna cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai...

Tankar man fetur ta fashe bayan ta yi karo da motoci...

0
Wata tankar mai ta fashe a ranar Alhamis a kan hanyar Legas zuwa Ibadan bayan ta yi karo da wasu motocin bas guda biyu.Mista...
- Advertisement -