NYSC ta gargadi masu yi wa kasa hidima kan biyan kudi...

0
Darakta Janar na Hukumar Kula da Matasa masu hidimar Kasa, Manjo Janar Shu’aibu Ibrahim, ya shawarci masu hidimar da su yi watsi da sakonnin...

Yadda gwamnonin APC suka tilastawa Buhari tsige Buni a matsayin shugaban...

0
Daya daga cikin gwamnonin jam’iyyar ya tabbatar da cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin a mayar da Gwamna Mala Buni gefe a...

Majalisar dattawa ta kafa kwamitin mutum 7 wanda zai yi duba...

0
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya kafa kwamitin mutane bakwai kan dokar hana cin zarafin dalibai a manyan makarantu. Majalisar ta zartar da kudirin ne...

DA DUMI-DUMI: Majalisar wakilai zata sake duba kudirin dokokin mata da...

0
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar sake duba kudurorin da ba su yi nasara ba domin inganta muradun mata a gyaran kundin tsarin mulkin da...

Iskar Gas: Aikin AKKP ya kai kaso 73%- NNPC

0
Mista Abdulkadir Ahmad, Babban Darakta mai kula da iskar gas da wutar lantarki na Kamfanin Man Fetur na Najeriya, ya bayyana cewa, Aikin bututun...

Osinbajo @ 65: Buhari ya Osinbajo kan biyayya da sadaukar da...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa biyayyarsa da jajircewar sa wajen gudanar da ayyuka, musamman wajen kula...

YANZU-YANZU: Buhari ya amince da fitar da dala miliyan 8.5 don...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin sakin dala miliyan 8.5 ga ma’aikatar kula da jin kai da ci gaban al’umma domin a...

Kano ta sake fasalin hukumar Zakka da Hubsi, ta kafa kwamitin...

0
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sake fasalin hukumar Zakka da Hubsi ta jihar Kano, inda ta bayyana Dokta Ibrahim Mu’azzam Maibushira a...

Yakin Rasha da Ukraine: Najeriya ta fara kwashe ‘yan kasar sama...

0
Gwamnatin Tarayya ta ce kimanin ‘yan Najeriya 2,090 ne suka yi gudun hijira zuwa kasashen Hungary, Poland, Romania, da Slovakia a daidai lokacin da...

An kashe mutane 137, Yayin da sojojin Rasha suka mamaye Ukraine

0
Dakarun Rasha suna ci gaba da mamaye kasar Ukraine a daidai lokacin da ake ci gaba da kazamin fada a wajen birnin Kyiv. An ji...

A gaggauta kwashe ‘yan Najeriya dake Ukraine – Majalisar Wakilai ta...

0
A yau Alhamis ne majalisar wakilai ta bukaci a kwashe ‘yan Najeriya da ke Ukraine cikin gaggawa. Idan za a iya tunawa, shugaban kasar Rasha...

Sojojin Rasha sun fara kai farmaki a Ukraine

0
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya kaddamar da wani farmaki na musamman na soji a yankin Donbas da ke gabashin Ukraine. A wani jawabi da...

Hukumar kashe gobara ta bayyana  abin da ya haifar da gobara...

0
Hukumar kashe gobara ta tarayya ta bayyana cewa  hayaki da ya tashi a ma’aikatar kudi ta tarayya da ke tsakiyar babban birnin tarayya Abuja...

Sarkin Kano yayi kira da a karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin...

0
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kasashe masu tasowa da su hada kai tare da karfafa dangantakarsu domin bunkasar tattalin...

Buhari zai ziyarci Jamhuriyar Czech bisa gayyatar shugaban kasar

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi goron gayyatar da shugaban kasar Czech, Milos Zeman ya yi masa na ya ziyarci kasarsa a shekarar 2022. Wata...

Mata 13, ‘yan mata sun mutu bayan da suka fada cikin...

0
Hukumomi a arewacin Indiya sun ce mata da ‘yan mata 13 ne suka mutu a lokacin da suka fada rijiya a yayin wani bikin...

Babban Limamin ya rasu yana da shekaru 130, ya bar jikoki...

0
Babban Limamin Masallacin Kafanchan dake Jihar Kaduna, Sheikh Adam Tahir, ya rasu yana da shekaru 130 a duniya, ya bar ‘ya’ya 26, jikokin jikoki...

Sarkin Kano zai tafi Gambia da Senegal

0
A yau Laraba ne mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero zai tafi kasashen Gambia da Senegal domin ziyarar aiki ta mako guda...

Zakka: Masarautar Kazaure ta rabawa mabukata 2,720 miliyan 12

0
Masarautar Kazaure da ke Jigawa, ta raba kayan abinci da dabbobi da kudinsu ya kai Naira miliyan 12 ga mabukata 2,720 a yankin. Kakakin Masarautar,...

Fitaccen mawaki Davido ya rabawa gidajen marayu 292 Naira miliyan 250

0
Fitaccen mawakin nan na Nigeria Davido,  ya cika alkawarinsa ta hanyar raba kyautar Naira miliyan 250 ga zababbun gidajen marayu a fadin kasar nan. Mawakin...
- Advertisement -