ECOWAS ta dakatar da Burkina Faso bayan yin juyin mulki a...
Kungiyar ECOWAS ta yammacin Afirka a ranar Juma'a ta dakatar da Burkina Faso sakamakon juyin mulkin da aka yi, amma ba za ta kakaba...
Kudade ne babban kalubalen gina tituna – Fashola
Ministan ayyuka da gidaje, Mista Babatunde Fashola (SAN), ya ce babban kalubalen da ke tattare da gina tituna a Najeriya shi ne na samar...
Zulum ya kaddamar da aikin manyan tituna guda 10 da gadoji...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis, ya kaddamar da aikin gina wasu manyan tituna takwas da kuma gadoji biyu na...
Hadaddiyar Daular Larabawa ta dage takunkumin shigowar fasinjoji daga Najeriya da...
Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa sun ce za a dage dokar takaita zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar Asabar.
Hukumar...
NAHCON na son Saudiyya ta dage haramcin zirga-zirgar jiragen sama kai...
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta yi kira ga gwamnatin Saudiyya da ta sake duba batun dakatar da zirga-zirgar jiragen Najeriya kai tsaye zuwa...
Sabuwar manhajar karatun sadarwa za ta kawo sauyi ga kafafen yada...
Shugaban kungiyar malaman sadarwa da kwararru na Najeriya (ACSPN), Farfesa Umaru Pate, ya ce an fara wani sabon tsarin manhajar sadarwa wadda zata kawo...
Shekaru 11 a jere: Dangote ya sake rike mukamin attajirin Afrika...
Aliko Dangote ya ci gaba da rike mukaminsa na attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, inda ya mallaki dalar Amurka biliyan 12.1,...
Dangote ya ƙaddamar da shirin samar da abinci mai gina jiki...
Gidauniyar Aliko Dangote (ADF) ta fara aiwatar da shirinta na samar da abinci mai gina jiki mai taken: Aliko Dangote Foundation Integrated Nutrition (ADFIN)...
HOTUNA: Shugaba Buhari Ya Isa Jihar Imo Domin Ƙaddamar Da Ayyuka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Owerri na jihar Imo, a wata ziyarar aiki ta yini daya, inda zai kaddamar da wasu ayyukan...
Ta’addanci: An Kama Mutum 100 Bisa Zargin Hulɗa Da ‘Yan Bindiga...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta kama motocin da ke kai kayan abinci, da abin sha da man fetur zuwa sansanin 'yan fashi da...

























































