An yi ɗauki ɗora a jam’iyyarmu ta NNPP- Khaleed Shettima
Assalamu Alaikum Warahmatullahi ta'ala wabarakatuhu.
Kamar yadda aka sani an yi ɗauki ɗora a cikin jam'iyyarmu ta NNPP a dukkanin ƙananan hukumomin Kano 44 wajen...
Ayanzu, babu inda yake zaune lafiya _ Hassan Gimba.
Fassarawa_Aminu bala madobi_
Wannan shine cikamakon sashin rubutun dana fara wallafawa, bayan an yi sashe na ɗaya da biyu makonni kaɗan da suka gabata....
Zaben 2023: Ya kamata talakawa su yi amfani Da ƴan daba domin hana magudi-...
By Muhammad Bashir Kano
Abinda ƴan siyasarmu suke na bai wa masu Shaye-shayen cikin mu fa, bai taka kara; ya karya ba, kuɗaɗe ne ƙalilan...
Kere-Keren Kayan Aikin Gona Ne Mafita Ga Bunkasar Tattalin Arzikin Kasar Nan-Parfesa Zilkifili Abdu.
Masana na bayyana ra'ayin cewa Kere-Keren kayan aikin Gona ita ce Mafita ga bunkasar tattalin arzikin kasar nan.
Farfesa Zilkifili Abdu, Shugaban kwalejin kimiyya da...
Mukhtari Farfesa: Godiya ga uba da Babu kamar sa – Adnan Mukhtar
Fassarawa: Aminu Bala Madobi
Ranar 25 ga watan Afrilun 1993 ta kasance daya daga cikin mafi duhun ranaku ga Mukhtari Adamu, ranar da dan...
Ranar Hausa: Ilimi ko auratayya?- Zube
-Na Jamilu Abdussalam Hajaj
Kanawa ku zo mu dan zanta garin Dabo ba na Babawa ba,
Batu gare ni ba babatu ba,
Zancen ilmin matasa ba na...
TAMBAYOYI 10 DA SHUGABA BUHARI ZAI AMSA DA KANSA
Daga Salisu Ismail Kabuga
Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu.
Assalamu Alaika Ya Shugaba Muhammad...
Za A Iya Gudanar Da Zabe Ta Hanyar Amfani Da Na’urorin Zamani A Najeriya...
Gwamna Nasir El Rufa'i na jihar Kaduna, ya ce tare da kyakkyawar manufa, ana iya zabe ta hanyar amfani da na'urorin zamani a Najeriya.
A...
RAMADAN:Watan jin kai da rahama
Daga Muazu Muazu-Kano
Allah Ya sake zagayo da mu wata shekara, kuma cikin wata na Tara a kalandar Musulunci addinin gaskiya, wanda Manzon Allah (S.A.W)...
Babban Farin ciki Na Cikin Gida: Cikakkiyar Ma’anar Mulkin dan Adam ...
```Aminu Bala Madobi```
Kungiyoyin bada agaji a Najeriya, wadanda suka hada da cibiyoyi da hukumomi na kasa da kasa, baki daya sukaiwa birnin tarayyar tsinke...
Sani Dangote: A serial entrepreneur, Quintessential gentleman and illustrious Nigerian – By Miqati
A TRIBUTE BY MIQATI.......
As the saying goes there is a time to live and there is also a time to leave! Such is the...
Dalilan da yasa Yan Santoriyar Kano ta Tsakiya suke bukatar mai ceto kamar Basheer...
Tun bayan da aka koma mulkin dimokaradiyya a shekarar 1999, an yi yan majalisar dattijai shida a Sanatoriya Kano ta tsakiya, kuma ba tare...
Osinbajo @ 65: Buhari ya Osinbajo kan biyayya da sadaukar da kai ga aiki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa biyayyarsa da jajircewar sa wajen gudanar da ayyuka, musamman wajen kula...
Zaben fidda gwanin PDP: Dalilan da ya sa GWAMNA ze fi Sauran Yan takara...
Fassarawa:Aminu Bala Madobi.
Wani karin magana na kasar Afirka ya ce “ba inda kake zama ba ne gida; gida shine inda muke rayuwa'' a...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa bata da wani Reshen Matasa-Jagoran ACF
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta nesanta kanta da wata kungiya da ake kira da kungiyar matasan Arewa, inda ta ce a karkashinta ba...
Tsohon saurayin marigayiya Ummita, Dan Kasar China ya hallakata- Adamu Aminu
A safiyar ranar Asabar ne al’ummar Kano suka wayi gari da wani labari mai tayar da hankali na kisan wata Budurwa mai suna Ummita,...

























































