Sunday, November 9, 2025

Ganduje Ya Nada Babban Mataimaki Na Musamman A Fannin Sanya Ido...

0
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin Hon. Farouq Sule Garo a matsayin Babban Mataimaki na Musamman kan Sanya Ido...

BUK Ta Karawa Malamai 27 Girma Zuwa Matsayin Farfesa, Wasu 40...

0
Jami’ar Bayero ta Kano ta amince da nadin manyan malaman jami’a guda ashirin da bakwai zuwa matsayin Farfesa sannan wasu arba’in zuwa Mataimakan Farfesoshi. An...

Ku Cika Mana Alkawuran Da Kuka Dauka- ASUU Ga Gwamnatin Tarayya

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta nemi gwamnatin tarayya da ta wallafa tareda aiwatar da rahotannin ziyarar ayarin shugaban kasa zuwa jami’o’in tarayya domin magance...

Kere-Keren Kayan Aikin Gona Ne Mafita Ga Bunkasar Tattalin Arzikin Kasar...

0
Masana na bayyana ra'ayin cewa Kere-Keren kayan aikin Gona ita ce Mafita ga bunkasar tattalin arzikin kasar nan. Farfesa Zilkifili Abdu, Shugaban kwalejin kimiyya da...

YANZU-YANZU:Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Sanar Da Ranar Sake Buɗe Makarantu

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da wani sabon jadawalin sake komawa makarantun ta bayan kwashe watanni da rikicewar kalandar makarantu saboda munanan hare -haren...

Ku Bada Gudunmuwa Wajen Tabbatar Da Hadin Kan Najeriya- NYSC Ga...

0
Darakta Janar na Hukumar Kula Da Masu Bautar Kasa, NYSC, Brig-Gen Shuaibu Ibrahim, ya yi kira ga matasa masu hidimar kasa, da su yi...

An Kori Malamin Jami’a Saboda Lalata Da Wata Daliba

0
Hukumar gudanarwar Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU), dake Ile-Ife, ta kori wani Malami, wanda aka samu da laifin lalata da wata daliba. Jami’in hulda da jama’a...
- Advertisement -