Asusun tallafi na NYSC zai taimaka wajen fitar da ‘yan Najeriya...

0
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC), ta ce shirin bayar da tallafin zai taimaka wajen aiwatar da manufofin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na fitar...

Dalilin da ya sa muka tsawaita yajin aikin da makonni 8-...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce za ta ci gaba da yajin aikin na tsawon makwanni takwas domin baiwa Gwamnatin Tarayya damar magance matsalolin...

Yajin aikin ASUU: Gwamnatin tarayya ta mayar da martani kan karin...

0
Yayin da kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya ASUU ta kara watanni 2 kan Yajin aikin da take yi, Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani...

ASUU ta tsawaita yajin aikin gargadi

0
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta tsawaita yajin aikin gargadi har zuwa watanni biyu.An dauki matakin tsawaita yajin aikin ne a taron majalisar zartarwar Kungiyar...

Kotu ta umarci wata Jami’a ta dawo da malamin da ta...

0
Kotun masana’antu ta kasa ta umarci Jami’ar Fasaha ta Modibbo Adama da ke Yola da ta mayar da wani malami Dakta Sa’idu Adamu bakin...

Yajin aiki: An kamala tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayya da ASUU ba...

0
A yau laraba ne aka kammala taron tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ASUU.Taron wanda ya gudana a hedikwatar ma’aikatar kwadago da...

Yajin aiki: An kamala tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayya da ASUU ba...

0
A yau laraba ne aka kammala taron tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ASUU.Taron wanda ya gudana a hedikwatar ma’aikatar kwadago da...

NANS ta baiwa gwamnatin tarayya  wa’adin mako guda domin warware yajin...

0
Kungiyar dalibai ta kasa NANS ta bayar da wa’adin mako guda ga gwamnatin tarayya da ta warware rashin jituwar da ke tsakaninta da kungiyar...

Tabarbarewar ilimi na da alaka da tafiya yajin aiki-ASUP

0
Kungiyar malaman makarantun kimiyya da fasaha ta kasa ASUP ta ce tabarbarewar ilimin da ake samu a yanzu yana da alaka da yadda gwamnati...

Hukumar NYSC ta karrama wasu fitattun ‘yan bautar kasa guda 9...

0
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) a ranar Alhamis ta bayar da takardun yabo ga mambobin 9 da suka kammala aikin a jihar Gombe...

Na yi mamakin jin ASUU sun shiga yajin aiki – Ministan...

0
Gwamnatin tarayya ta sake nuna fushinta kan matakin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta dauka na shiga yajin aikin gargadi na mako 4, inda...

Pantami: MURIC ta kalubalanci ASUU kan nadin Pantami a matsayin...

0
Kungiyar Muslim Rights Concern (MURIC), ta kalubalanci kungiyar malaman jami’o’in Najeriya (ASUU) dangane da  matsayinta kan  nadin ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital Isa...

Buhari zai tafi Belgium a yau Talata

0
A yau Talata ne ake sa ran Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi Brussels babban birnin kasar Belgium domin  halartar taron haɗin gwiwa tsakanin...

Jami’ar FUTO ta maka ASUU a gaban kotu kan maganar bawa...

0
Shugabar jami’ar tarayya dake Owerri (FUTO), Farfesa Nnenna Oti, ta ce hukumar jami'ar ta garzaya kotu ne saboda kin amincewa da ASUU ta yi...

WAEC ta sauya tsarin babu NIN, babu jarrabawa na WASSE...

0
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka (WAEC) ta ce za a ba wa daliban da zasu rubuta jarabawar wadanda ba su da...

Kamfanin IMPR ya kaddamar da kyaututtuka ga dalibai mafi hazaka a...

0
Kamfanin Image Merchants Promotions Limited (IMPR), mawallafin jaridar PRNigeria da Economic Confidential sun ƙaddamar da kyaututtuka/ lambobin yabo na shekara-shekara ga ƙwararrun ɗaliban da...

ASUU ta bayyana karin girman Pantami zuwa matsayin farfesa a matsayin...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ki amincewa da karawa Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Isa Ibrahim Pantami matsayin Farfesa a fannin tsaro...

TETFund ta tallafawa jami’ar ATBU da Naira biliyan 15 don gudanar...

0
Asusun kula da manyan makarantu (TETFund) ya samar da Naira biliyan 15 ga Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Jihar Bauchi a cikin shekaru...

ASUU ta bukaci gwamnatin tarayya da ta cika alkawuran da ta...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta martaba alkawuran su don dakild yajin aikin...

Kundin tsarin mulkin Najeriya ya amince da sanya hijabi ga mata...

0
 Gwamnatin tarayya ta ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya ba wa mata musulmi damar sanya hijabi daidai da koyarwar addininsu.Ministan Ilimi, Adamu Adamu ne...
- Advertisement -