ASUU ta yi watsi da tayin tallafin kudi domin ta janye...
Kungiyar Malaman Jami’o'i ASUU, ta yi fatakali da tayin da aka yi mata na tallafin kude domin ta janye yakin aikin da ta tsondoma.Shugabannin...
Jami’ar Abuja ta kuri malaman ta biyu
Shugaban jami’ar, Farfesa Abdul-Rashaeed Na-Allah ya ce jami’ar tana daukar tsau-tsauran mata kai akan malaman nata dake neman dalibai, inda ya kara da cewa...
Hukumar UBEC ta ware Sama da Naira Biliyan 3 don gina...
Hukumar Ilimi a matakin farko ta tarayya ta ce za ta gina makarantun koyon aikin tattara bayanai da sadarwa na zamani guda shida a...
Gwamnati ta soma biyan malaman jami’a kudaden ariyas
Gwamnatin tarayya ta soma biyan kudaden ariyas ga malaman jami’a da kuma malaman kwalejojin kimiya da fasaha na kasar nan.Shugaban kungiyar Malaman kwalejojin kimiya...
Yajin aiki ASUU tace bata da wani shiri yanzu na janye...
Bayan da Jaridar Daily Post ta wallafa cewa Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Kasa ASUU nan bada jimawa ba zata kawo karshen yajin aikin da...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya da Kungiyar ASUU zasu koma Teburin tattaunawa...
A ranar Alhamis din nan ce ake sa ran wata tawagar jigajigan Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaban ma'aikatan fadar Shugaban Kasa, Ibrahim Gambari da...
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta zauna domin yanke hukunci na gaba
Majalisar Zartarwar kungiyar malaman Jami'o'i ta kasa ASUU ta dugunar da wani taro a daren ranar Lahadi a Abuja domin tattaunawa kan yajin aikin...
Hukumar NYSC ta kara wa’adin hidimar kasa ga wasu Mambobi 40...
Hukumar NYSC mai kula da masu yi wa kasa hidima ta karawa wasu Mambobi 40 wa'adin hidimar kasar sakamakon kauracewa wuraren da aka tura...
Hukumar NUC ta sahalewa Jami’ar Wudil fara sabin darusa 21
Hukumar Kula da Jami'o'i ta kasa NUC ta bada cikakkiyar damar gudanar da wasu sabbin darusa 21 a tsangayoyin karatu 5 na Jami'ar Kimiyya...
Yajin Aiki: Ku girmama Sulhun da kuka yi da ASUU-NLC zuwa...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta girmama batutuwan sulhun da suka tattauna a tsakaninsu da kungiyar ASUU da sauran...
Gwamnatin Jihar Legas ta bada umarnin Rufe Makarantun Chrisland dake Fadin...
Gwamnatin Jihar Legas ta bada umarnin da a gaggauta rufe Makarantar Chrisland dake Jihar, har sai an kammala binciken Faifan Bidiyon nan na zargin...
2022 WASCE: Babu cin karo a ranakun Jarabawamu da na UTME-...
Hukumar shirya jarabawar kammala Sakandire ta yammacin Africa WAEC tace babu wasu ranakun jarabawarta da suka ci karo dana Jarabawar UTME, wadda hukumar Shirya...
Yajin aiki: ƙungiyar NLC ta bai wa gwamnatin tarayya kwanaki 21...
Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta shiga tsakani kan rashin jituwar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da ƙungiyoyin kwadago na manyan makarantu da ya...
Jami’ar Ilorin ta karrama matasa masu yiwa kasa hidima su 3
Sashin adana bayanai da Ayyukan Jarabawa na Jami'ar Ilorin, a ranar Talata ya karrama matasa masu yiwa kasa hidima su 3 dake rukunin 'A'...
Buhari ya amince da kafa sabbin kwalejojin fasaha a Kano da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabbin kwalejojin fasaha guda uku a Najeriya domin cika aniyarsa ta samun Ilimi cikin sauki .Darakatan...
Hukumar JAMB ta fitar da sakamakon jarrabawar gwaji ta bana
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Najeriya JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta gwaji wadda ɗalibai suka rubuta ranar 9...
Sama da likitocin likita 9,000 sun koma Burtaniya, Amurka, Kanada a...
Kungiyar likitocin Najeriya, NMA, ta ce kasar ta yi asarar sama da Likitoci 9,000, inda suka koma kasashen Yamma tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018.Shugaban...
2022: JAMB ta bawa dalibai damar fitar da shaidar jarabawar gwaji
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta umarci dalibai su je su fitar da shaidar jarabawar gwaji ta shekarar 2022.Hukumar ta bayyana hakan ne...
ASUU ta yi barazanar kwace digirin shugaban NITDA
Kungiyar Malaman Jami’o’i reshen Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa, ta yi barazanar fara shirin janye takardar shaidar digiri na Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Fasahar...
JAMB ta bankado badakalar daukar dalibai miliyan daya ba bisa ka’ida...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta ce ta gano an shigar da dalibai da yawansu ya kai miliyan daya...

































































