FUD ta sami tallafin bincike na TETFUND don gano madadin man...

0
Jami'ar tarayya dake Dutse dake jihar Jigawa ta samu tallafin bincike na naira miliyan 27 daga asusun bincike na kasa TETfund domin gudanar da...

ASUU za ta sake shiga yajin aikin sai baba ta gani 

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani domin neman biyan bukatun su wata...

Zargin batanci ga Manzon Allah : Kotu ta umarci gwamnatin Kano...

0
  Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano, a ranar Alhamis, ta umurci Gwamnatin Jihar Kano da ta dawo da wani shaida da...

Ku Buga kididdigar asusun jami’ar- ASUU ta kalubalanci hukumar jami’ar Kano

0
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano, Wudil, ta kalubalanci hukumomin jami’ar da su bayyana wa jama’a, kididdigar asusun jami'ar...

ECOWAS ta dakatar da Burkina Faso bayan yin juyin mulki a...

0
Kungiyar ECOWAS ta yammacin Afirka a ranar Juma'a ta dakatar da Burkina Faso sakamakon juyin mulkin da aka yi, amma ba za ta kakaba...

Jami’ar Chicago ta tabbatar da cewa Tinubu ya kammala karatunsa a...

0
Jami’ar Jihar Chicago ta ce jagoran jam’iyyar APC kuma dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu, ya halarci jami’ar. Beverly Poindexter, wanda ke kula da takardun...

Malaman firamare a babban birnin tarayya sun fara yajin aiki

0
Malaman makarantun firamare da ke babban birnin tarayya Abuja, sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani a wannan Larabar, kan wasu basussukan da su ke...

Wata Gidauniya ta wayar da kan malaman Islamiyya kan manhajar makarantun...

0
Wata Kungiya mai zaman kanta da ke fafutukar kawo sauyi ga tsarin Ilimi na Almajiri, KDC Foundation, ta gudanar da taron wayar da kai...

Aisha Buhari ta nada Kashim Shettima shugaban hukumar makarantar Future Assured

0
Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta nada Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan Borno a matsayin shugaban kwamitin amintattu na kwalejin Future Assured da ke...

Gwamnatin jihar Kwara ta sanar da ci gaba da sanya hijabi...

0
Hubby Gwamnatin jihar Kwara ta sake dawo da yin amfani da hijabi ga dalibai  ’yan mata musulmi da suke da sha'awar sanya hijabi a ...

JAMB ta sanar da ranar da za a fara rijistar UTME...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sanar da ranar da za a fara rijistar jarrabawar shiga manyan makarantun gaba...

Bayan Watanni 3 a Rufe : Yau Litinin za’a koma Makarantu...

0
A ranar Lahadi ne gwamnatin Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandare a ranar Litinin 17 ga watan Janairu. Bayanin hakan na...

Jami’ar Bayero ta kaddamar da cibiyar koyar da sana’o’i don amfanin...

0
 Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Sagir Adamu Abbas a ranar Alhamis ya kaddamar da cibiyar koyar da sana’o’i na zamani a sashin kula...

Kaduna ta kaddamar da shuwagabannin gudanarwa na manyan makarantu gaba da...

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da majalisar gudanarwar manyan makarantun gaba da sakandare guda uku. Makarantun sun hada da: Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), Nuhu Bamali...

ASUU ta jami’ar jihar Filato ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU reshen jami'ar Jihar Filato, ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Litinin don matsawa bukatunta na inganta walwala da...

NUC ta tabbatar da ingancin kwasa-kwasan Jami’ar Tarayya Kashere, Jami’o’i 2...

0
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta ce jami’o’i 25 ne kawai a kasar nan ta tabbatar da ingancin kwasa-kwasai da suke yi...

Buhari ya nada Sarkin Kano a matsayin uban wata jami’a

0
Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin uban jami'ar Calabar ta jihar Cross River. Solacebase ta ruwaito cewa,...

NDA ta kaddamar da kananan sojoji 453

0
A yau Alhamis ne makarantar horas da sojoji ta Najeriya NDA ta kaddamar dalibai 453 wanda zasu yu kwas na 75. A yayin taron wanda...

ASUU ta musanta karbar naira biliyan 52 daga gwamnatin tarayya

0
Kungiyar malaman jami'o'i ta Nigeria ASUU ta musanta karbar tsabar kudi har naira biliyan 52 daga gwamnatin tarayya. Ministan kwadago Chris Ngige ne ya bayyana...

Gidauniyar KDC za ta horas da Almajirai 6,000 a jihohin Arewa...

0
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna Khalifa Dankade wadda aka fi sani da KDC Foundation, ta ce, ta kammala shirye-shiryen horas da Almajirai...
- Advertisement -