Ilimin Yara Mata: Sarkin Katsina ya yi barazanar soke shirin AGILE...

0
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmuminu Kabir, ya bayyana aniyarsa ta dakatar da shirin AGILE daga jiharsa.Alhaji Kabir ya ce shirin bai dace da...

JAMB zata fara Jarrabawar auna fahimta ga masu neman shiga Jamia’a...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta ce za a fara yi wa masu neman shiga jami’a daga aji biyu (wato...

Gwamnatin Osun ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan zargin...

0
Gwamnatin Osun ta bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin sanya guba a abincin wasu dalibai 18 a makarantar firamare ta St....

Gwamnatin jihar Kogi ta rufe dukkan makarantu domin shirye-shiryen zaben gwamnan...

0
Gwamnatin jihar Kogi ta bada umarnin da a rufe dukkan makarantun dake fadin jihar, a wani bangare na shirye-shiryen zaben gwamnan jihar da aka...

A taimaka a biya mana kudin makaranta kafin a sallame mu-Daliban...

0
Kungiyar dalibai ‘yan asalin jihar Kano ta kasa NAKSS wadanda ke karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutse a jihar Jigawa, sun bukaci gwamnati...

Jami’ar kimiyar sufuri ta Daura ta shiga cikin jerin jami’o’in kasar...

0
Shuagaban sabuwar Jami’ar nazarin aikin tafiye-tafiye ta gwamnatin tarayya dake garin Daura a Jihar Katsina wato Federal University of Transportation, Daura (FUTD), Farfesa Umar...

Bincike: Yadda akayi watsi da aikin samar da lantarki mai aiki...

0
A kokarinta na samar da wutar lantarki a tarayyar Najeriya, a shekarar 2019 gwamnatin tarayya ta kaddamar da tashar samar da hasken wutar lantarki...

2023: JAMB ta rufe yin rigistar jarrabawar UTME

0
Hukumar dake shirya jarrabawar manyan makarantun gaba da sakandare JAMB, ta ce ta rufe yin rigistar jarrabwar UTME bayan kara wa'adin da maku daya...

Jami’ar Bayero ta kori dalibai 27 kan zargin satar jarrabawa

0
Jami’ar Bayero a Kano, ta yi karin haske kan dalilanta na korar dalibai 27 bisa zarginsu da satar jarabawa. Jami’ar ta Bayero ta ce na...

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar watan Nuwamban 2022

0
Hukumar shirya jarrabawar Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar da aka yi ta watan Nuwamba da Disamba na 2022 ta daliban manyan makarantun...

Gwamnatin tarayya ta amince da samar da karin jami’a a jihar...

0
Hukumar kula da Jami’o’i ta kasa NUC ta amince daukaka darajar kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso zuwa Jami’ar Ilimi.Shugaban hukumar ta...

Zaɓen 2023: Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa ta bada Umarnin...

0
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa ta bayar da umarnin rufe jami’o’in kasar nan domin baiwa dalibai damar shiga zaben shekarar da muke ciki...

Ɗalibai 285 ne su ka fita da sakamako mafi girma a...

0
Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, ta gudanar da taron yaye ɗalibai karo na 36 da na 37 a haɗe a yau Talata, inda dalibai...

Jami’ar Bayero ta musanta rahoton kara kudin makaranta.

0
Jami’ar Bayero da ke Kano ta musanta labarin da ake yadawa a shafukan sada zumunta na yanar gizo da ke bayyana cewa ta yi...

Ɗalibin jami’a ya rataye kansa a Najeriya

0
Wani ɗalibin jami'ar Fasaha ta tarayya da ke Akure a jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya ya rataye kansa a ɗakinsa.Rahotonni sun...

Kungiyar ASUU ta Bayyana Wanda Ya Yaudare su Aka Janye Yajin-Aiki...

0
Kungiyar malaman jami’o’i watau ASUU ta zargi shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya, Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da yaudarar ta.Jaridar Tribune ta rahoto kungiyar ASUU...

Jami’ar kebbi ta Daga likafar malaman ta 12 zuwa matakin farfesoshi,...

0
Majalisar gudanarwa ta Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi dake Aliero ta amince da karin girma ga malamai 12 zuwa matakin Farfesoshi da...

Wakilan Sokoto da Yobe sun lashe gasar karatun Alkur’ani ta kasa...

0
Wakilin Jihar Sakkwato, Nura Abdullahi da ta Jihar Yobe, Aishatu Abdulmutallib sun yi nasarar lashe gasar karatun Alkur’ani ta kasa karo na 37 da...

Ba a Bukatar Yin Gwajin Korona Ga Matafiya – Gwamnatin tarayya

0
Gwamnatin tarayya ta ce daga Yanzu ba buƙatar yin gwajin cutar kwalora ga matafiya"Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Hukumar Kula...

Jami’ar Bayero ta samu karin farfesoshi 34, Nasir Fagge, Abubakar Ahmad,...

0
A taron Majalisar gudanarwa karo na 14, Jami’ar Bayero Dake Kano, ta amince da karin girma ga manyan malaman ta 34 zuwa matakin Farfesoshi...
- Advertisement -