Gwamnatin Tarayya ta fara biyan albashin malaman Jami’o’i da aka hana

0
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’i da aka hana a karkashin kungiyar malaman jami’o’i ASUU.Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatarwa...

Malaman Firamare sun janye yajin aiki a Abuja

0
Malaman makarantun firaimare da ke Birnin Tarayyar Abuja sun dakatar da yajin aikin baba sai ta gani da suka tsunduma. Rahotanni sun bayyana cewa tun...

Dalilin da yasa digirin bugi ya zama ruwan dare a Najeriya...

0
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta dora laifin yawaitar jami’o’in dake bayar da digirin bugi a kan iyayen dalibai, saboda suke biyan...

Zamu sauya tunanin matasa da???????? ????????????????????-???????????????????? ???????????????? ???????????????????????? ???????? ???????????? –...

0
Kwalejin fasaha ta jihar Kano, ta sha alwashin bada dukkan goyon baya, domin sauya tunanin matasa daga shaye-shaye da daba zuwa neman ilimi da...

BUK ta bada gurbin karatu ga Daliban Likitanci 200 Daga Sudan

0
Jami’ar Bayero ta Kano ta dauki dalibai kusan 200 a fannin likitanci daga Sudan, sakamakon yakin da ake yi a kasar.Shugaban jami’ar Farfesa Sagir...

Ɗan Majalisar Tarayya ya rabawa mutum 7 tallafin karatu Naira Dubu...

0
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Fagge Muhammad Bello Shehu ya rabawa ɗaliban da ke karatun ɓangaren Shari'a mutum 7 tallafin kuɗi Naira...

JAMB ta amince da yin rijista kyauta ga masu bukata ta...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta ce masu bukata ta musamman da ke son zana jarrabawar ta 2024/2025 za su...

KUST ta musanta karbar alawus na Naira Biliyan 1 daga Gwamnatin...

0
Kungiyar Malaman Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil ta musanta karbar alawus din ma’aikata na Naira Biliyan daya a hannun...

NITDA zata samar da cibiyar kere-kere ta zamani a Kano

0
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta Kasa NITDA tace nan bada jimawa ba zata samar da cibiyar kere-keren fasaha ta zamani a Kano.Shugaban hukumar Malam...

Gwamnatin Najeriya ta wofintar da mu a Sudan-Wasu Dalibai

0
Wasu dalibai 'yan Najeriya da suka makale a kasar Sudan sakamakon yakin da ake yi a can, sun sake kira ga gwamnatin kasar nan...

Hukumar NUC ta magantu kan Farfesoshin bogi a Jami’o’i

0
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC, ta yi watsi da rahotannin cewa akwai jabun Fafesoshi a jami’o’in Najeriya.Hukumar ta bayyana hakan ne a...

Gwamnatin jihar Yobe ta soke lasisin makarantu masu zaman kan su

0
Gwamnatin jihar Yobe soke lasisin dukkan makarantu masu zaman kan su dake fadin jihar, tare da umartar duk mamallaka makrantun wadanda zasu iya bin...

Wadanda suka kammala karatun digiri sun roki Gwamnatin Zamfara ta biya...

0
Wasu dalibai marasa galihu 27 sun bukaci gwamnatin jihar Zamfara da ta biya musu kudin rijistar shiga makarantar koyon aikin lauya ta kasa na...

Kwalejin fasaha ta jihar Kano za ta fara kwasa-kwasai ta kafar...

0
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta fara gudanar da darusa ta kafar Interner, ta...

Malamai 3 ne kacal a Makarantar Sakandiren yaran mu Mata- Iyaye...

0
Iyaye a mazabar Sitti da ke karamar hukumar Sumaila a jihar Kano sun koka kan rashin isassun malamai a makarantar sakandiren mata ta gwamnati...

An nada wa Jami’ar Sule Lamido ta Jihar Jigawa sabon shugaba

0
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya amince da nadin Farfesa Muhammad Ibrahim Yakasai a matsayin sabon shugaban jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa.Hakan...

Shugaba Tinubu ya sake gabatar da shirin ciyar da Yara makaranta

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a sake bullo da shirin ciyar da daliban makaranta domin magance yawaitar yaran da ba...

Jami’ar Bayero ta horas da Matasa domin zama Shugabanni Nagari

0
Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Sagir Adamu Abbas ya bayyana ilimi don ci gaba mai dorewa a matsayin abin da zai inganta rayuwar...

ASUU ta bada tallafin karatu ga wasu hazikan daliban Jami’ar Bayero

0
Kungiyar ASUU ta bada tallafin karatu ga wasu hazikan dalibai biyu na Jami’ar Bayero dake Kano.Jaridar Solacebase ta rawaito cewa an bawa daliban tallafin...

Gwamnatin tarayya ta cire Jami’o’I daga tsarin biyan albashi na IPPIS

0
Gwamnatin tarayya ta cire manyan makarantun kasar nan daga tsarin biyan albashi na IPPIS.Ana sa ran matakin zai fara aiki nan take.Yanzu haka manyan...
- Advertisement -