Friday, November 14, 2025

Ɗaliban Najeriya sun lashe gasar muhawara a Birtaniya

0
Daliban Kwalejin Kimiyya ta St. John Vianney da ke Ukwulu, a jihar Anambra, sun yi nasarar zama zakaru a gasar muhawara ta Birtaniya da...

JAMB na shirin hukunta Cibiyoyin CBT da ke karya doka

0
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga makarantun gaba da Sakandare JAMB, ta bayar da shawarar hukunta cibiyoyi 11 na rubuta jarrabawar ta Kwamfuta watau CBT waɗanda...

Hukumar NiMet ta yi hasashen samun Ruwa da tsawa

0
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa za a yi tsawa da ruwan sama daga yau Asabar zuwa Litinin a...

Gwamnatin tarayya ta ayyana dakatarwar shekaru 3 ga masu satar jarrabawa

0
Gwamnatin tarayya ta sanar da daukar tsauraran matakai na dakile matsalar satar jarrabawaR JAMB, inda ta yi gargadin cewa duk daliban da aka samu...

Da ɗumi-ɗumi: JAMB ta saki sakamakon jarrabawar da aka sake rubutawa

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Najeriya JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar wadda ɗalibai suka sake rubutawa a cibiyoyin da...

ASUU ta yi barazanar tsunduma yajin aiki

0
Kungiyar malaman jami’o’i ASUU, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta mutunta yarjejeniyar da suka ƙulla ta shekerar 2009 ko kuma ta su tsunduma yajin...

TETFund ta dakatar da bada tallafi ga cibiyoyin ilimi masu ƙasa...

0
Ministan Ilimi Tunji Alausa, ya bayyana cewa manyan makarantun da ke da dalibai kasa da 2,000 ba za su sake samun tallafin kudi daga...

Jihar Kwara ta rufe makarantun sakandire 2 saboda rikicin dalibai

0
Gwamnatin jihar Kwara ta bayar da umarnin rufe makarantar sakandaren gwamnati da na makarantar kwana na gwamnati da ke Adeta, Ilorin, biyo bayan tashe-tashen...

Hukumar JAMB ta amince da samun kurakurai a jarrabawar UTME ta...

0
Shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB Farfesa Ishaq Oloyede ya nuna damuwa tare da neman afuwa bisa kura-kuran da aka...

Gwamna Yusuf ya amince da mayar da malaman tsarin BESDA su...

0
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin a dauki sama da malamai 4,000 aikin yi cikin gaggawa wadanda suke aiki karkashin...

JAMB ta ba da umarnin sake duba sakamakon UTME ta 2025...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB, ta fara gudanar da bincike a kan wasu kura-kurai da ake samu a...

Takardar shaidar NBAIS daidai take da WAEC da NECO – Jami’i

0
Wani jami’in hukumar kula da jarrabawar kammala sakandare bangaren harshen larabci da addinin musulunci ta kasa (NBAIS) ya ce takardar shaidar hukumar ba ta...

JAMB ta fitar da sakamakon UTME ta shekarar 2025

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta ce ta hana sakamakon jarabawar dalibai har guda 96, wanda ya samu raguwa...

Rashin zuwa makaranta: Kaduna za ta horar da jami’an kula da...

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta horas da mambobin kwamitin kula da makarantu 8,700 domin inganta ilimin boko a jihar. Mukaddashin shugaban hukumar kula...

Ɗalibai 420,415 cikin su miliyan 1.95 ne kaɗai da suka rubuta...

0
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan (JAMB) ta ce cikin dalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta jarrabawar a shekarar 2025, sama da...

Daliban Al-Qur’ani 300 sun isa jihar Bauchi domin gudanar da Musabaƙar...

0
Sama da daliban kur’ani 300 daga jahohin Arewa shida ne suka hallara a jihar Bauchi domin gudanar da gasar karatun kur’ani na gidauniyar Sheikh...

Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin bada tallafin karatu a ketare...

0
Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya sanar da dakatar da shirin yarjejeniyar ilimi tsakanin kasashe biyu (BEA) na tsawon shekaru biyar don inganta haɓaka...

Kwalejojin ilimi a Najeriya za su fara ba da shaidar digiri

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar nan, wanda ke ƙunshe cikin...

Gwamnonin Arewa maso Gabas za su samar da ofishin kula da...

0
Gwamnonin yankin Arewa maso Gabas da suka hada da Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, da Yobe, sun amince su hada kai da hukumar kula...

NELFund ta musanta zargin karkatar da kudaden lamunin dalibai

0
Asusun ba da lamunin ilimi na Najeriya NELFund ya karyata zargin karkatar da kudaden rancen dalibai. A cikin wata sanarwa a ranar Alhamis, Oseyemi Oluwatuyi,...
- Advertisement -