Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da kwamitin tattaunawa domin shawo kan barazanar...

0
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Kwamitin Tattaunawa da kungiyar malaman manyan Makarantu ƙarƙashin jagorancin Mahmud Yayale Ahmed, domin hanzarta tattaunawa da ƙungiyoyin malaman jami’a...

Malamai hudu na Jami’ar Tarayya Dutse sun shiga cikin kashi 2%...

0
Jami’ar Tarayya Dutse (FUD) da ke Jihar Jigawa ta samu babban ci gaba a fannin binciken kimiyya, bayan masana kimiyya hudu daga jami’ar sun...

Ƙungiyar ASUU na shirin tsunduma yajin aiki a fadin Najeriya

0
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta fara ƙarfafa gwiwar membobinta a dukkan jami’o’in ƙasar domin shirye-shiryen fara yajin aiki na gargadi a matakin...

Akwai malamai da dama da ba su da ƙwarewar koyarwa a...

0
Hukumar kula da yiwa Malamai Rajista ta Najeriya (TRCN) ta bayyana cewa rashin malamai masu cancanta a makarantu na ɗaya daga cikin manyan dalilan...

Gwamnatin tarayya ta sake jaddada ƙudirinta na inganta walwalar malamai

0
Gwamnatin tarayya ta sake tabbatar da aniyar ta na ci gaba da inganta walwalar malamai da kuma ƙarfafa haɗin gwiwa a tsakanin su domin...

Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana Litinin a matsayin ranar hutu ga...

0
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da ranar Litinin, 6 ga Oktoba, 2025, a matsayin ranar hutu ga malamai domin bikin Ranar Malamai...

NELFUND ta sanar da lokacin buɗe shafin neman tallafin karatu na...

0
Hukumar bada tallafin bashin na karatu a Najeriya (NELFUND) ya bayyana cewa zai sake buɗe shafin neman tallafi ga sabbin ɗalibai a mako na...

Jihar Abia ce ta fi Kano samun nasara a  sakamakon jarabawar...

0
Jihar Abia ce ta fi kowace jiha samun nasara a sakamakon jarabawar kammala sakandare da hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) da ta fitar...

Gwamnatin tarayya ta jaddada haramcin karɓar kuɗi a hannun ɗaliban makarantun...

0
Gwamnatin tarayya ta sake jaddada cewa duk kuɗin makaranta da waɗanda aka amince da su a Makarantun Fasaha na tarayya a fadin ƙasar nan...

Kotu ta bada umarnin bude Prime College Kano

0
Wata babbar Kotun Majistare da ke unguwar Gyadi-Gyadi a Kano, ta soke umarnin da ya rufe makarantar sakandare ta Prime College, inda ta bayar...

Prime College ta musanta amincewa da sasanci a wajen Kotu

0
Makarantar Prime College da ke Kano ta musanta cewa ta amince da sasanci a wajen kotu domin sake buɗe makarantar bayan taƙaddamar da ta...

Barau ya bai wa ɗalibai 1,000 guraben karatu a Kano da...

0
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya bayar da guraben karatu ga ɗalibai 1,000, inda kowanne ɗalibi zai samu tallafin da ya...

Prime College Kano ta bayyana ƙin amincewa bisa umarnin Hukumar PVIB

0
Makarantar Prime College Kano, ta bayyana ƙin amincewarta da umarnin Hukumar kula da makarantu masu zaman kansu da na sa-kai ta jihar Kano PVIB...

Dalilin da ya sa gwamnatin tarayya ta dawo da darasin tarihi...

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta dawo da darasin tarihin Najeriya a matsayin darasi na dole a cikin kundin tsarin karatu a mataki na farko...

Yanzu-yanzu: NECO ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta 2025

0
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta kasa (NECO) ta saki sakamakon jarabawar (SSCE) ta 2025, inda kashi 60.26 cikin 100 na ɗalibai suka samu...

Hukumar NBTE ta ƙara tsaurara matakan murkushe Kwalejojin Fasaha na bogi

0
Hukumar kula da makarantu na fasaha ta ƙasa (NBTE) ta bayyana aniyarta na ci gaba da fatattakar makarantu marasa inganci da ke kwaikwayon kwalejojin...

Gwamnatin Kano ta gargaɗi makarantun kuɗi kan ƙarin kuɗin makaranta ba...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗi ga mamallaka makarantun kuɗi da su guji ƙara kuɗin makaranta ba tare da samun sahalewar hukuma ba.Sakataren hukumar...

Duk da musun da gwamnatin Edo ta yi, wata takarda ta...

0
Wata takarda daga Hukumar kula da manyan makarantun Sakandare ta umarci malamai su share ciyawa da tsaftace makarantunsu kafin fara sabon zangon karatuKamfanin dillancin...

Tinubu ya naɗa Bunkure a matsayin shugaban Jami’ar Tarayya ta Zariya,...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Farfesa Yahaya Isa Bunkure a matsayin shugaban jami’ar ilimi ta tarayya da ke Zariya a jihar Kaduna.Farfesa...

Gwamnan Sokoto ya amince da fara biyan alawus ga limamai kowanne...

0
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da fara biyan limamai da mataimakansu da kuma masu kiran sallah a fadin jihar alawus-alawus na wata-wata tare da...
- Advertisement -