Tag: Kano
Gwamnatin Kano ta sanya sabbin ranakun bude makarantun firare da sakandire
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sabbin ranakun sake bude makarantu na gwamnati da masu zaman kansu na firamare da sakandire gaba na shekarar...
Hotuna: Yadda titin Tal’udu zuwa Gwarzo ya kasance, sakamakon haramtawa masu...
Hotuna: Nasara Radio
Yadda titin Tal'udu zuwa Gwarzo ya kasance a safiyar yau Laraba, kasancewar yana daya daga cikin titunan da gwamnatin jihar Kano ta...
NDLEA ta rufe gidan abincin da take zargin ana sayar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da kayan maye...
Gwamnatin Jihar Kano ta gano wata ma’ajiyar da ake siyarwa da...
Gwamnatin jihar Kano bankadu wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki mai yawan gaske a Gunduwawa dake karamar hukumar Gabasawa.
Shugaban hukumar kare hakkin mai...
Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU.
Ga...
IPAC ta yi watsi da yunkurin kawo Yusuf Kolo a matsayin...
Gamayyar jam’iyun dake karkashin IPAC, reshan jihar Kano, ta yi watsi da yunkurin rundunar ‘yan sandan Najeriya, na kawo tsohon kwamandan rundunar dake yaki...
Tsadar taki ta tilastawa manoma a Kano komawa noman dawa
manoman masara a jihar Kano sun koma noman dawa ta ƙarfi da yaji saboda tsadar taki, maimakon masara da sauran amfanin gona.
A wani rahoto...
Barazanar tsaro: An rufe hanyoyin da ake bi ana wuce wa...
Yanzu haka dai hanyoyin da ake bi ana wuce wa, ta kusa da gidajen ajiya da gyaran hali na unguwar Kurmawa dana Goron dutse...
2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...