Tag: Kano
Yarjejeniyar zaman lafiya ko al’adar siyasa? Najeriya na bukatar sakamako ba...
A kowani lokacin zabe a Najeriya ana kawo irin wannan biki na yau da kullum, jam’iyyun siyasa da ‘yan takara suna taruwa a gaban...
Kungiyar City Boy ta nada Kwamishinan Kano a matsayin mai kula...
Kungiyar City Boy, wani dandalin siyasa da wayar da kan jama’a daga matasa wanda ke mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Shirin Sabunta...
Gwamnatin Kano ta miko makarantar Rano ga kwamitin gudanarwa don fara...
Gwamnatin Jihar Kano ta mika makarantar School of Rural Technology and Entrepreneurship Development da ke Rano, ga Kwamitin Gudanarwa da ke kula da kafa...
Kwamitin Yaki da Shaye-shaye na Kano ya kaddamar da kwamitoci tara...
Shugaban Kwamitin Hadin Gwiwa dake Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi, Muhuyi Magaji Rimin Gado Esq, ya kaddamar da kananan kwamitoci tara wadanda...
Kano: Jigo a APC Hamza Darma ya rasu yana da shekaru...
Fitaccen dan jam'iyyar APC a Kano, Alhaji Hamza Usman Darma, ya rasu yana da shekaru 76.SolaceBase ta ruwaito cewa Alhaji Hamza Darma ya rasu...
Kotu ta tsare dalibar shekarar karshe a BUK kan zargin cin...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada umarnin a tsare Maryam Isah Shehu, dalibar dake shekarar karshe a Jami'ar Bayero, Kano (BUK),...
Babban kantin sayar da kayayyaki ya mika kayan da wa’adinsu ya...
Babban kantin sayar da kayayyaki na SUFAYE da ke Kano ya mika kayayyakin da suka lalace da wadanda wa'adinsu ya kare, da suka kai...
Kwamitin yaki da miyagun kwayoyi na Kano ya kama tsohon shugaban...
Kwamitin Hadin Gwiwa na Jihar Kano dake Yaki da Miyagun Kwayoyi da sauran Laifuka masu alaka, ya kama tsohon Shugaban Karamar Hukumar Rogo bisa...
EFCC na binciken dala 73,000, fam 15,957 da Riyal 827,800 da...
Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annuti (EFCC) ta bayyana cewa ta fara binciken wani mutum mai suna Haruna Yusuf bisa...
Kano ta samu yara 875,593 da ba sa zuwa makaranta a...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ce jihar ta samu yara 875,593 da ba sa zuwa makaranta (OOSC) a cikin rahoton binciken da aka...
Babbar Alkaliyar Jihar Kano ta ba da umarnin sakin fursunoni 7
Babbar Alkaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta sake nazarin shari’o’in mutane 82 da ke jiran shari’a (ATPs) yayin wani aikin duba...
Matashi ya mutu bayan ya fada kududdufi a jihar Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta sanar da cewa wani matashi mai shekaru 18, Abdullahi Aminu, ya nutse tare da rasa ransa bayan...
Babu daga kafa a yakin da ake yi da miyagun kwayoyi...
Shugaban Hukumar Hadin Gwiwa ta Jihar Kano kan Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi, Alhaji Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana cewa ba...
Masarautar Kano ta karyata bidiyon da ke yawo wanda ke danganta...
Masarautar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Sarki Muhammadu Sanusi II ya gaza cika sharuddan karatunsa na digirin lauya.Wani bidiyo dake yawo...
Matashi mai hidimar kasa ya mayar da Naira 569,000 da aka...
Wani matashi mai yi wa kasa hidima (NYSC) da ke aiki a Jihar Kano ya nuna halin gaskiya da rikon amana ta hanyar mayar...
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin bincike bayan dakatar da shirin rigakafin...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da dukkan ayyuka a karkashin shirin riga kafin cutar zazzabin cizon sauro na lokaci-lokaci (SMC) a fadin jihar kuma...
Tawagar Gwamnatin Kano ta kai ziyarar ta’aziyyar mutuwar Sardaunan Sokoto ga...
Tawagar gwamnatin jihar Kano ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa jihar Sokoto dangane da rasuwar Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji a madadin Gwamna Abba Kabir...
Yakin da ake yi da miyagun kwayoyi a Kano ya samu...
Kungiyar Tsoffin Yan Jaridu ta Jihar Kano ta bayyana goyon bayanta ga kafa kwamiti na musamman dan yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi...
Jami’ar Bayero ta haramta cajin ababen hawa masu amfani da lantarki...
Jami'ar Bayero ta Kano (BUK) ta haramta cajinna babura da sauran motoci masu amfani da lantarki masu zaman kansu a harabar jami'ar.Jami'ar ta sanar...
Gwamna Yusuf ya kaddamar da cibiyar yaki da cututtuka ta Kano...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da sabon ginin Cibiyar Yaki da Dakile Yaduwar Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC) domin karfafa gwiwar...





























































