Home Tags Kano

Tag: Kano

Jam’iyyar PRP ta yi watsi da taron da aka yi a...

0
Wani bangare na jam’iyyar PRP ya yi watsi da sakamakon taron kasa da aka ruwaito an gudanar kwanan nan a Abuja, inda suka bayyana...

Yan daba sun kai hari kan ‘yan kasuwar waya ta farm...

0
An samu tashin hankali a shahararriyar kasuwar waya ta Kano, Farm Centre, bayan da wasu ‘yan daba kusan 200 da ake zargi sun shiga...

WOFAN ta karrama daliban da suka sauke Alkur’ani

0
Kungiyar Mata Manoma (WOFAN), ta karrama dalibai 32 da aka yaye daga makarantar Comprehensive Schools and Islamiyya a karshen mako, wadanda suka yi nasarar...

Shekarau ya shiga jam’iyyar APC a hukumance

0
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama halastaccen dan jam'iyyar APC, wadda ke nuni da komawarsa jam'iyyar a hukumance. Shekarau, wanda...

Yan sanda sun yi nasarar kubutar da yaro dan shekara 2...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar kubutar da wani yaro dan shekara biyu da aka yi garkuwa da shi, tare kuma da...

Gwamnatin jihar Kano ta shirya gudanar da auren gata ga ma’aurata...

0
Gwamnatin jihar Kano, ta ce ta kammala dukkanin shirye-shiryen gudanar da auren gata ga ma’aurata dubu daya da dari biyar a karkashin shirin gwamnatin...

Maniyyata aikin Hajji biyu sun rasa ransu a wani hadarin mota...

0
Hukumar jindadin alhazai ta jihar Kano ta sanar da mutuwar wasu maniyyata biyu a wani hadarin mota da ya ritsa da su a kan...

Masu ruwa da tsaki a yankin Kano ta Arewa sun nuna...

0
Masu ruwa da tsaki a yankin Kano ta Arewa sun jaddada goyon bayansu ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare kuma da...

Majalisar dokokin Kano ta amince da ƙwarya-ƙwaryar kasafin Naira Biliyan 215.3

0
Majalisar dokokin jihar Kano a ranar Litinin ta amince da karin kasafin kudi naira biliyan 215.3 na kasafin kudi na shekarar 2025. Amincewar ta biyo...

Kano: ‘Yan sanda sun kama sama da mutane 100 da ake...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana nasarorin da ta samu a yakin da take yi da masu aikata miyagun laifuka, inda ta bayyana...

Fursunoni 62 sun kammala karatun boko zaman su na gidan yari...

0
Hukumar da ke kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa NCoS ta ce ta yaye fursunoni 62 a karkashin shirinta na ci...

Kotu ta dage sauraron karar neman a dakatar da rabon ƙananan...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano, a ranar Litinin, ta dage sauraren karar da ke neman a dakatar da rabon kudaden...

Kano: An kama masu laifi 500, tare da ƙwato makamai, da...

0
Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da ayyukan daba da miyagun Laifuka a nan Kano ya kama kimanin mutane 500 da ake zargin ‘yan daba ne...

Zazzabin Lassa: Sama da ma’aikatan AKTH 20 da aka gwada basa...

0
Sama da ma’aikatan lafiya ashirin na asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da suka yi mu’amala kai tsaye da mara lafiyar da ya kamu...

CISLAC ta yabawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta...

0
Kungiyar da ke sanya ido kan ayyukan majalisun dokoki da yaki da cin hanci da rashawa (CISLAC) ta rattaba hannu a kan wata takardar...

Rikicin ranar Sallah: ‘Yan sanda sun fara bincikar Sarki Sanusi bisa...

0
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman mai mutum takwas (SIP) domin gudanar da...

Da ɗumi-ɗumi: Rundunar ƴan sanda ta dakatar da hawan Sallah a...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta duk wasu ayyuka na hawan sallah yayin bukukuwan Sallah karama na shekarar 2025, sakamakon matsalolin tsaro da...

Gwamnatin Kano ta fara yunkurin saukaka rijistar masu kanana da matsakaitan...

0
Gwamnatin jihar Kano na daukar matakai na saukaka hanyoyin yin rijistar ‘yan kasuwa domin karfafa wa masu kananan sana’o’i gwiwa wajen tsara sana’o’insu, da...

Hukumar EFCC za ta gurfanar da Murja Kunya a gaban kuliya...

0
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Kano sun kama fitacciyar mai amfani da manhajar nan ta...

An naɗa Ibrahim Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴan sanda na...

0
Hukumar Ƴan sanda ta ƙasa ta amince da naɗin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, inda zai maye...
- Advertisement -