Home Tags Kano

Tag: Kano

WOFAN ta kaddamar da cibiyar kasuwanci a jihar Kano, tare da...

0
Kungiyar nan mai rajin tallafawa mata a harkokin Noma (WOFAN) ta kaddamar da cibiyar tallafwa mata masu sarrafa kayayyaki tare da baiwa nakasassu 450...

Majalisar dokoki ta fara bincike kan rushe wasu shaguna 500 a...

0
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa wani kwamiti mai mutum bakwai da zai binciki rushe wasu shaguna sama da 500 a kasuwar Rano da...

Zargin Almundahana: Gwamnan Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata na riko...

0
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya dakatar da shugaban ma’aikata na rikon kwarya kuma babban sakataren hukumar Salisu Mustapha, bisa zargin zarge-zargen...

A gaggauta ɗauke Sarkin na 15 daga gidan Sarauta na Nassarawa...

0
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya ba da umarnin fitar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero...

Gwamnan Kano ya ba da umarnin yin bincike kan batun zaftare...

0
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar suka kan yadda rahotannin ke yaduwa na rashin biyan albashin ma'aikatan jihar, inda ya...

Gwamnatin Kano ta sanar da ranar fara hutun zangon karatu na...

0
Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Juma’a 28 ga watan Fabrairun 2025 a matsayin ranar hutu na zango na biyu ga dukkan makarantun...

Rikici ya barke a APC yayin da Ganduje, da minista suke...

0
Wata takaddama mai tsanani a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano ta danno kai, kan yunkurin da shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar...

Gwamnatin Kano da kasar China za su karfafa dangantakar dake tsakanin...

0
Gwamnatin jihar Kano da ofishin jakadancin kasar China da ke Najeriya sun amince da inganta hadin gwiwar tattalin arziki, musayar al'adu, da damar zuba...

Gwamnatin Kano ta amince da biyan bashin albashin watanni tara ga...

0
Majalisar zartaswar jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin watanni tara ga ma’aikatan tsaftar muhalli 2,369 a...

Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin da zai sanya ido kan ayyukan...

0
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wani kwamiti mai zaman kansa da zai rika tantance sahihancin kungiyoyi masu zaman kansu da kungiyoyin bayar da...

Gwamnan Kano ya haramtawa dalibai yin aikin wahala a makarantu

0
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi gargadi ga malaman makaranta, inda ya haramta musu saka dalibai yin aikin wahala tukuru, a filin makaranta...

Masu buƙata ta musamman sun sabunta kiraye-kirayen kafa hukumar kula da...

0
Masu buƙata ta musamman a jihar Kano sun jaddada kiran kafa hukumar kula da su domin biyan bukatunsu. Jaridar SolaceBase ta ruwaito sun koka da...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Kano ta tsare...

0
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar karbar Korafe-korafen Jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta kama...

Cikin Hotuna: Gwamna Yusuf ya rantsar da Umar Ibrahim a matsayin...

0
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin jihar Kano (SSG), Umar Farouk Ibrahim wanda aka nada. SolaceBase...

Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Kano JSC ta amince da...

0
Hukumar kula da harkokin shari'a ta jihar Kano (JSC) a karkashin shugabancin Babban Jojin Jihar Kano Mai Shari'a DIje Abdu Aboki, a taronta na...

Kano za ta bunkasa masana’antar fata, don yin gogayya da na...

0
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa masu sana’ar hannu a jihar tabbacin aniyar gwamnati na inganta sana’o’insu da kuma habaka tattalin arziki. Jaridar SolaceBase ta...

Gwamna Yusuf ya nada sabon Sakataren gwamnati

0
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada Umar Farouk Ibrahim a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar, wanda nadin zai fara aiki daga...

Gobarar Dambatta: Gwamnatin Kano ta yi alkawarin tallafawa wadanda abin ya...

0
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana matukar damuwarta dangane da ibtila'in gobara da ta lakume gonaki da Rumbuna da kuma dabbobi a yankin Zago da...

Gwamnatin Kano ta sayo sabbin manyan motocin kwashe shara guda 10

0
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sayo sabbin manyan motocin kwashe shara guda 10 da kuma wasu manyan motocin loda sharar guda...

Gwamnatin Kano da Bankin Duniya sun raba Dala dubu dari 250...

0
Gwamnatin Kano da Bankin Duniya sun raba Dala dubu dari 250 ga mazauna yankuna 10 don noma mai inganci A wani yunkuri na karfafa yanayi...
- Advertisement -