Home Tags Kano

Tag: Kano

Gwamnan Kano ya yi ta’aziyya ga iyalin mawakin siyasa Kosan Waka

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi ta’aziyya bisa rasuwar fitaccen mawaqin siyasar Hausa, Muhammadu Buhari, wanda aka fi sani da Kosan Waka,...

Kotu ta yanke wa amarya da ta kashe mijinta kwanaki 9...

0
Babbar KotunJihar Kano a ranar Alhamis ta yanke wa wata mata mai shekaru 19, Saudat Jibrin, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe...

Tawagar Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, ta nemi a...

0
Wata tawaga ta musamman ta ‘yan kasuwan Kano da manyan jami’an gwamnati ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, domin neman a...

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta gana da Gwamna Yusuf kan aikin jirgin...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin tawagar daga Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da kuma kamfanin gini na Mota-Engil Nigeria gabanin bikin kaddamar da...

Gwamna Yusuf ya nada mataimaka 4 a muhimman mukamai na bada...

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada matasa 4 a mukamai na musamman na masu da shawara, a matsayin wani bangare...

‘Yan Sanda sun kama matar da ake zargi da yanke al’aurar...

0
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kano ta kama wata mata Maimunatu Idris mai shekaru 25, da ake zargi da kai wa saurayinta hari da wuka...

Rahoto na Musamman: Barazanar shaye-shaye da yaki da rashin zaman lafiya...

0
Kaddamar da Hukumar Hadin Gwiwa don Yaki da Shaye-shaye da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Jihar Kano na iya zama daya daga cikin muhimman matakan...

Ringim ya bukaci Najeriya ta yi amfani da makamashin hasken rana...

0
Wani masani a fannin fasahar sadarwa (ICT) kuma Babban Daraktan cibiyar fasaha ta ENGAUSA Global Tech Hub, Injiniya Mustapha Habu Ringim, ya yi kira...

Jirgin saman Jihar Kano zai fara aiki shekara mai zuwa –...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana shirin gwamnatinsa na kafa kamfanin jirgin sama na kasuwanci mallakar jihar wanda ke da manufar...

Kotu ta bukaci FAAN da mazauna gidajen ma’aikatan jiragen sama a...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano a ranar Alhamis ta bukaci Hukumar Kula da Filayen Jirgen Sama ta Najeriya (FAAN) da mazauna Rukunin Gidajen...

Gwamnatin Tarayya ta yaba wa gwamnatin Kano kan sauye-sauye a fannin...

0
Ministan Ilimi, Dr. Ma’aruf Tunji Alausa ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, kan manyan sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo a...

JSC ta Kano ta ki shiga muhawara a bainar jama’a kan...

0
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta ki shiga muhawara a bainar jama’a kan matakin ladabtarwa da ta dauka a kan...

Ma’aikacin shari’a a Kano ya shigar da Gwamna Yusuf, Kwamishinan shari’a...

0
Mukaddashin Daraktan Yada Labarai da Kididdiga na Kotu daukaka kara ta Shari'a ta Jihar Kano, Muzambilu Ado ya shigar da karar Hukumar Shari'a ta...

Rushewar gini: Masu tsara gine-gine sun bukaci a tsaurara matakai da...

0
Damuwa na ci gaba da karuwa kan ci gaba da samun lamarin rushewar gine-gine, Kungiyar Masu Tsara Gine-gine ta kasa (NIA) reshen jihar Kano...

Gwamnatin Kano za ta kafa masana’antu na cikin gida don karfafa...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da shirye-shiryen kafa masana’antu na cikin gida da cibiyoyin kasuwanci a wurare masu muhimmanci a...

Gwamnatin Kano ta tallafawa mahauta 1,900, za ta kafa masana’antu na...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba kayan tallafi ga mahauta 1,900 a ranar Alhamis ya raba kayan tallafi ga mahauta 1,900...

2027: Gwamna Yusuf ya gwangwaje magoya bayan APC da filaye 1,540...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba filaye 1,540 tare da tallafin kudi naira miliyan 100 ga shugabannin Kungiyar ‘Yan Akwati na...

Warawa ta sami ruwa bayan fiye da shekaru biyar, yayin da...

0
Karamar Hukumar Warawa a Jihar Kano ta fara samun ruwan sha a karon farko cikin fiye da shekaru biyar. Wannan ya biyo bayan fara...

Gwamna Yusuf ya taya Gwamnatin Faransa murnar ranar kasar, ya nemi...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya taya gwamnati da al'ummar kasar Faransa murnar bikin zagayowar Ranar Kasar, inda ya sake jaddada kudurin jihar Kano na...

Rushewar Gine-gine: Hukumar Kashe Gobara ta ceto mutane 6 da rai...

0
Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya (FFS), shiyyar Jihar Kano, ta sanar cewa ta ceto mutum shida da ransu bayan da wani sashe na gini...
- Advertisement -