Home Tags Kano

Tag: Kano

2027: Gwamna Yusuf ya sake zabar Garo a matsayin mataimakinsa a...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da zabar mataimakin sa, Alhaji Murtala Sule Garo, a matsayin abokin takararsa na zaben gwamnan...

MTN ya tallafawa matasan Kano da jari don fara kasuwanci, ya...

0
Daya daga cikin manyan kamfanonin sadarwa a Afirka MTN Nigeriam, ya tallafawa matasan ‘yan kasuwa a Kano da kudi naira miliyan 5 a matsayin...

Jihar Kano ta musanta wallafar bayanan yawan jama’a, masana’antu, masallatai, ta...

0
Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano (KSBS) ta nesanta kanta da wani rahoto da aka wallafa wanda ke dauke da alkalumma kan yawan jama’ar jihar,...

BUK ta zama zakara a gasar aikin bincike na karshe na...

0
Jami'ar Bayero ta Kano ta zama zakara a babbar gasar nan ta "Nigeria Higher Education Foundation (NHEF) Faculty Capstone Project Competition" da aka gudanar...

Gwamna Yusuf ya ziyarci Shettima don taya shi murna kan zaben...

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar girmamawa ga mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, bayan zabensa a matsayin abokin takarar Shugaba...

Gwamnatin Birtaniya ta yabi Kano kan matsayinta a fannin kashe kudi...

0
Gwamnatin Birtaniya ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano bayan jihar ta fito a matsayin gwamnatin jiha mafi fice wajen kashe kudi a fannin ilimi...

Zaben 2027: Gwamna Yusuf ya bukaci lauyoyi da su kiyaye bin...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga lauyoyi da su kiyaye bin doka da oda tare da bada goyon bayan...

An fara aikin farfado da cibiyar ruwa ta Guzu-Guzu bayan shekaru...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta farfado da cibiyar ruwa ta Yankin Guzu-Guzu bayan shekaru fiye da hudu ba ta aiki, ta dawo da aikin samar...

Gwamnatin Kano ta aiwatar da ayyuka 1,508 da suka kai darajar...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta aiwatar da ayyuka sama da 1,508 na ci gaba da suka kai darajar Naira biliyan 928 a fadin...

Ma’aurata sun kaddamar da littattafai uku kan dangantaka, aure da bunkasa...

0
Masu ba da shawarwari kan aure kuma marubuta, Vincent Hope da Deborah Vincent, sun kaddamar da littattafai uku da ke da nufin taimakawa matasa...

NBA ta soki ‘yan sanda kan tsare lauya a Kano, ta...

0
Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) reshen jihar Kano ta zargi Sashen Binciken Manyan Laifuka (CID) na Rudunar ‘Yan Sandan Jihar Kano da tsoratar da...

Tsararru 52 sun fara rubuta jarrabawar NECO da NABAIS a gidajen...

0
Tsararru 52 a gidajen gyaran hali a fadin Jihar Kano sun fara rubuta jarrabawar kammala Sakandare ta (SSC) ta shekarar 2026 da Hukumar Jarrabawa...

Kano ta cimma gagarumar nasara a bangaren samar da ruwa yayin...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta samu wani gagarumin ci gaba a kokarinta na dawo da samar da ruwa a fadin jihar, bayan samun nasarar fitar...

Yadda tsohon mataimakin gwamnan Kano ake zargi ya karkatar da Naira...

0
Mashawarci na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Ilimin Tsangaya, Sheikh Musa Falaki, ya zargi tsohon Mataimakin Gwamna, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, da karkatar...

{Jerin Sunaye}: Jami’ar Jihar Kano ta kore dalibai 34, ta dakatar...

0
Jami’ar Northwest ta Kano, ta kori dalibai 34 bayan da aka sami hannusu a ayyukan da suka shafi satar jarabawa.Shugaban sashen hulda da jama’a...

{HOTUNA}: Kano ta kaddamar da aikin farfado da madatsar ruwa ta...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta fara aikin gyara a madatsar ruwan yanki ta Joda bayan wata ziyarar dubawa da ta kai wurin a makon da...

Kano ta hada gwiwa da UNIDO da EU don inganta tattalin...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudurin ta na inganta ayyukan tattalin arzikin ta hanyar sauyawa da amfani da shara don samar da makamashi...

Gwamna Yusuf ya jagoranci lalata tan 12.2 na miyagun kwayoyi

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) da sauran hukumomin tsaro masu...

Rahoto na Musamman: Nihal da matsalolin dukan yara a makarantu

0
Mutuwar wata dalibar karamar sakandare, Maimuna Sani Salisu mai shekaru 13, wadda aka fi sani da Nihal, ta girgiza jama’a a jihar Kano da...

Gwamna Yusuf ya yi ta’aziyya kan rasuwar Shehu Yahaya

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana bakin cikin sa kan rasuwar jigo, Alhaji Shehu Yahaya, inda ya bayyana rasuwar sa a matsayin babban rashi...
- Advertisement -