Home Tags Kano

Tag: Kano

NAWOJ da Kungiyoyin al-umma sun yi tattaki don nuna goyon baya...

0
Kungiyar ‘Yan Jarida Mata ta Najeriya (NAWOJ) reshen Jihar Kano, hadin gwiwa da Hadakar Kungiyoyin masu zaman kansu da ke yaki da shan miyagun...

Gwamnatin Kano ta himmatu wajen tabbatar da nasarar APC a duka...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Jihar Kano ta himmatu sosai wajen tabbatar da nasarar Jam’iyyar APC a duka matakai...

Gwamnatin Kano ta kaddamar da shirin zamanantar da Green Park

0
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa aikin sake gyara Green Park da ke kan Titin Audu Bako ya kusa kammala, wanda hakan ya...

HOTUNA: Kwankwaso ya ziyarci tsohon Shugaban Kasa Obasanjo

0
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na jam’iyya NDC, Senata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyar girmamawa ga tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a daren...

Gwamnan Kano ya kafa kwamitin bincike kan mutuwar daliba a makarantar...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa kwamitin binciken domin binciken abin da ya yi sanadiyyar mutuwar daliba a sakandiren St. Louis da...

2027: Gwamna Yusuf ya nemi goyon bayan sake zaben Tinubu

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga al-ummar jihar da su cigaba da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana...

‘Safarar Miyagun Kwayoyi’: Kotu ta dage shari’ar da matar da aka...

0
‘Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta dage ci gaba da shari’ar da wata mata ‘yar asalin Jihar Kano da aka zarge ta bisa...

Gwamnatin Kano ta rufe makarantun horar da ma’aikatan lafiya biyu saboda...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe makarantun horar da ma’aikatan lafiya masu zaman kansu guda biyu da ke aiki ba bisa ka’ida ba a Karamar...

Zaben cike gurbi gwaji ne na nasarar APC a 2027 –...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana sakamakon zaben cike gurbin Dawakin Kudu da Warawa na Majalisar Tarayya a matsayin gwaji na...

Dan takarar APC ya lashe zaben cike gurbin Majalisar Tarayya a...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana dan takarar Jam’iyyar APC, Rabiu Shuaibu, a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbin...

(HOTUNA): Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement ta rantsar da Dahir Hashim...

0
Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement (RHYE) ta kaddamar masu gudanarwarta reshen Jihar Kanao tare da sauran masu gudanarwa na yankuna na Kano ta Tsakiya,...

Matashi mai kirkire-kirkire a Kano ya samar da na’urar AI wanda...

0
Wani matashi mai kirkire-kirkire dan asalin jihar Kano, Khalifa Aminu ya kirkiri na’urar gonar da ke sarrafa kanta ta hanyar basirar wucin gadi AI da...

‘Yan sanda sun fara bincike kan mutuwar matashin dan kasuwa a...

0
Matashin dan kasuwar, Isma’il Makaye, ya rasu a karkashin yanayi mai cike da shakku a gidan budurwarsa, shahararriyar tauraruwa a TikTok kuma mai rawar...

KHAIRUN da Ma’aikatar Lafiya ta Kano sun sanya hannu kan MoU...

0
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu da ke Kano (KHAIRUN), ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (Memorandum of Understanding) da Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano...

Rashin Kokari: Barau ya rubuta wa Minista, yana neman a soke...

0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin ya rubuta wa Ministan Ayyuka, Dave Umahi, yana rokon a soke kwangilar aikin hanyar Kano–Gwarzo–Dayi saboda rashin...

‘Yan uwan daliba a Kano na neman adalci kan mutuwarta bayan...

0
Damuwa da bakin ciki sun lullube iyalin wata yarinya mai shekaru 14, Maimuna Sani Yaro, wadda ake yi wa lakabi Nihal, wadda mutuwarta ta...

Dan tsohon mataimakin gwamnan Kano ya shigar da korafi ga ‘yan...

0
Mujahid Aminu Abdussalam Gwarzo, dan tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Aminu Abdussalam Gwarzo, ya gabatar da korafi ga Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano...

Manoman Kano sun koka kan tsadar taki, sun roki gwamnati ta...

0
Kungiyar Manoma ta Kasa AFAN, reshen Jihar Kano ta bayyana rashin jin dadinta kan tsadar taki, inda ta jaddada bukatar gaggawa na gwamnati ta...

Gwamnatin Kano ta ayyana Talata a matsayin ranar hutu don murnar...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata 16 ga Yuni 2026, a matsayin ranar hutu domin murnar Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1 ga watan...

Dan Kwankwaso ya zama dan takarar mataimakin gwamna na NDC a...

0
Jam’iyyar NDC ta sanar da Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar mataimakin gwamnan Jihar Kano gabanin zaben gama gari na shekarar 2027 mai...
- Advertisement -