{Jerin Sunaye}: Jami’ar Jihar Kano ta kore dalibai 34, ta dakatar da 18

YUMSUK Northwest University Kano 750x430

Jami’ar Northwest ta Kano, ta kori dalibai 34 bayan da aka sami hannusu a ayyukan da suka shafi satar jarabawa.

Shugaban sashen hulda da jama’a na jami’ar, Abubakar Ibrahim ne ya tabbatar da hakan a madadin Rijistara, Dr Isyaku Adamu, a cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar da SolaceBase ta samu a ranar Laraba ta ce majalisar gudanarwar jami’ar ta amince da korar daliban ne a taron da ta saba yi karo na 66 da aka gudanar a ranar Laraba 17 da Alhamis 18 ga Yunin 2026.

“Majalisar gudanarwar jami’ar, ta amince da shawarwarin da kwamitin majalisar na musamman wanda ke da alhaki duba laifukan da suka shafi jarabawar a zangon karatu na biyu na 2024/2025 a taron da ta saba gudanar karo na 66 a ranar Laraba, 17 da Alhamis 18 ga Yuni 2026,” in ji sanarwar.

Sanarwar ta kara da cewa an dauki matakin ne bisa ga ka’idojin jarrabawa na jami’ar kamar yadda aka rubuta a cikin Littafin Dalibai.

Baya ga korar, majalisar ta kuma amince da dakatar da dalibai 18, yayin da aka baiwa wasu 22 wasikar gargadi saboda laifuka daban-daban na jarabawa.

Sanarwar ta kara da cewa an wankea wata daliba, Rukayya Ahmad Zukuri, bayan an duba lamarinta.

Jami’ar ta jaddada kudurin ta na kare martabar ilimi kuma ta ja hankalin dukkan dalibai da su bi ka’idoji da dokokin da ke tafiyar da jarabawa.

Cikakken Jerin:

Wadanda aka kora (Dalibai 34)
S/N | Suna Lambar dalibi
1 Maryam Muhammad UG24BSE1108
2 Yusuf Muhammad Buhari UG19PHE1239
3 Zainab Abdullahi UG22BSE2174
4 Muzammil Muhammad Sagir UG20MTH1035
5 Aisha Ibrahim Jalo UG20BSE2124
6 Sumayya Yusuf Murtala UG19CHE1506
7 Ahmad Aminu UG22CHM1026
8 Asiya Rabiu Khairiyya UG22PHE1038
9 Muhammad Aliyu Sunusi UG19CHE1468
10 Fatima Jamilu Usman UG20BIO1103
11 Ummi Isyaku Dalhatu UG19BIO1088
12 Safiya Muhammad UG19CHE1500
13 Khadija Abdullahi Dauda UG24ANT1068
14 Yahaya Muhammad Abubakar UG20BSE1383
15 Sa’adatu Yakubu Musa UG20BSE1302
16 Abdulshakur Saleh Sa’ad UG20MTE1012
17 Zaharaddin Haruna Muhammad UG19MTE1061
18 Abdullahi Abubakar Sadiq UG24CHE1007
19 Abdullahi Bala Kankara UG20GEO2032
20 Usman Hassan UG24BIT1135
21 Abdullahi Rabiu Sani UG23PHY1042
22 Habiba Musa Umar UG23ICT1068
23 Aliyu Abbas Habib UG23MTE1005
24 Nura Muhammad Sale UG20CHE1210
25 Bello Auwal Isa UG20CHE1163
26 Fatima Idris Zubairu UG19MTH1109
27 Aliyu Tijjani Abbas UG20MTH1023
28 Fatima Habu UG20CHE1281
29 Rahma Ibrahim Aliyu UG22BIO1055
30 Idris Yahaya Sunusi UG19CHM1147
31 Farouk Aliyu UG20CHM1303
32 Ibrahim Ado Muhammad UG22PHY1010
33 Umar Abdulkadir (Umar) Danwawu UG19MTH1144
34 Maryam Lawan Shanono UG18PHY1073

Wadanda aka dakatar (Dalibai 18)
1 Richard Michael Erunmosele UG23PHY1077
2 Ibrahim Usman Mustapha UG20PHE1103
3 Abubakar Ibrahim UG22BIO1001
4 Amina Ado Shehu UG19PHE1030
5 Sa’id Sani Sa’id UG20MTH1087
6 Musa Idris UG23ECE2106
7 Amina Muhammad Umar UG24CHE1049
8 Habibu Arabi UG18PHE1153
9 Abdulmujib Agenorso Aminu UG23EDT1109
10 Khadija Sani UG22CHE1071
11 Anwar Miftahu Maigaskiya UG23BIO1006
12 Usman Auwal Baba UG23BIO1034
13 Faridat Abdulrahman Ibrahim UG23IMT1013
14 Abdulhamid Rufa’i Muhammad UG20GEO2015
15 Abdullahi Idris UG23PHY1082
16 Mustapha Yahaya Ishaq UG24EEC1029
17 Nura Kabir Sa’ad UG19BIO1035
18 Nasir Abdullahi Usman UG24BSE2021

Wadanda aka yi wa gargadi (Dalibai 22)
1 Abdulfatah Salim Sani UG24ICT1064
2 Isma’il Kabir Ibrahim UG19ICT1102
3 Aliyu Sa’ad Abubakar UG24ICT1087
4 Isah Salisu Muhammad UG24ICT1114
5 Ummusalma Alkasim Malam UG20CHE1007
6 Hauwa’u Nuhu Munir UG23ICH1084
7 Hajara Usman Garba UG23ICH1080
8 Adamu Baffa Umar UG24ICT1125
9 Adam Abdullahi Baffa UG23SEN1091
10 Abdullahi Salisu Abba UG19PHE1293
11 Khadija Ummi Haruna UG24BCH1038
12 Niima Sarki Abdullahi UG24BSE1220
13 Aisha Sadi Ibrahim UG24BIO1027
14 Aisha Ali UG24BIO1186
15 Rashidat Aminu Ahmad UG20CHM1035
16 Mushim Muhd Saminu UG23CHM1072
17 Sulaiman Aminu Sulaiman UG23CHM (lambar rajista bai cika ba a cikin sanarwar)
18 Hauwa’u Muaz Tijjani UG24BSE1022
19 Zainab Abdullahi Sani UG19PHE1062
20 Salahuddeen Hamza Umar UG19PHS1009
21 Saifullahi Shehu UG24ICT1039
22 Isma’il Abdulkarim UG19CHE1368

Dalibar da aka wanke daga zargi (Daliba 1)
1 Rukayya Ahmad Zukuri UG24BSE1191

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here