Home Tags Jarrabawa

Tag: Jarrabawa

JAMB ta saki sakamakon jarrabawa UTME na daliban da ba su...

0
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa (JAMB) ta saki sakamakon jarrabawar UTME na shekarar 2026 na daliban da shekarunsu ba su kai...

JAMB da WAEC sun soke caje-cajen tantance sakamakon O’Level da yawa,...

0
Hukumar Shiryawa da Kula da Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare ta Kasa (JAMB) da Hukumar Jarrabawar Afirka Ta Yamma (WAEC) sun fayyace cewa...

WASSCE 2026: WAEC ta rike sakamakon dalibai 167,486

0
Kimanin dalibai miliyan 1.2 daga cikin miliyan 1.95 da suka rubuta jarrabawar kammala sakandire ta kasashen Yammacin Afirka ta amfani da na’ura mai kwakwalwa...

Tsararru 52 sun fara rubuta jarrabawar NECO da NABAIS a gidajen...

0
Tsararru 52 a gidajen gyaran hali a fadin Jihar Kano sun fara rubuta jarrabawar kammala Sakandare ta (SSC) ta shekarar 2026 da Hukumar Jarrabawa...

{Jerin Sunaye}: Jami’ar Jihar Kano ta kore dalibai 34, ta dakatar...

0
Jami’ar Northwest ta Kano, ta kori dalibai 34 bayan da aka sami hannusu a ayyukan da suka shafi satar jarabawa.Shugaban sashen hulda da jama’a...

Tinubu ya nada sabon Shugaba a hukumar JAMB

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Prof. Segun Aina a matsayin sabon Rijista na Hukumar Shirya Jattabawar Shiga Jami'a da Manyan Makarantun gaba da Sakendire...
- Advertisement -