Tag: ilimi
JAMB ta saki sakamakon jarrabawa UTME na daliban da ba su...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa (JAMB) ta saki sakamakon jarrabawar UTME na shekarar 2026 na daliban da shekarunsu ba su kai...
Gidauniya a Kano ta maida yara 150 marasa karfi makaranta tare...
Gidauniyar Dr. Dahir Muhammad Hashim ta sanya yara daga iyalan da ke da karamin karfi 150 a makarantu daban-daban da ke fadin Karamar Hukumar...
Hukumar Gudanarwa ta KHAIRUN ta ziyarci Sarkin Dutse, tana neman goyon...
Hukumar gudanarwar Jami'ar Khalifa Isyaku Rabiu da ke Kano (KHAIRUN), karkashin jagorancin Shugaban Jami'ar, Farfesa Abdulrashid Garba, ta kai wata ziyarar ban girma ga...
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin mambobi 20 don yi wa tsarin...
Gwamnatin Jihar Kano ta kafa wani Kwamitin ba da Shawarwa mai mambobi 20 kan ilimi da kyautata rayuwar Almajirai, domin daidaitawa da kuma hade...
TRCN ta gargaɗi malami kan shafukan bogi da takaddun shaida marasa...
Hukumar Rajistar Malamai ta Kasa (TRCN) ta gargadi malamai, masu makarantu da masu neman rajista da kada su fada komar shafukan bogi na zamba...
JAMB da WAEC sun soke caje-cajen tantance sakamakon O’Level da yawa,...
Hukumar Shiryawa da Kula da Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare ta Kasa (JAMB) da Hukumar Jarrabawar Afirka Ta Yamma (WAEC) sun fayyace cewa...
Jami’ar Northwest ta gargadi jama’a game da sanarwar daukar dalibai 2026/2027...
Jami'ar Northwest ta Sakkwato (NWUS), ta gargadi masu neman gurbi, iyaye da masu kula da dalibai game da wata sanarwar daukar dalibai ta bogi...
Jami’a ta fara binciken zargin cin zarafin jima’i da aka yi...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Nnamdi Azikiwe (UNIZIK), Awka, Jihar Anambra, ta yi Allah-wadai da zargin kai wa wani malami hari a Sashen Nazarin Harshen Chanis,...
FUD ta bayyana dalilin sallamar malamar jami’ar
Jami'ar Tarayya ta Dutse (FUD) da ke Jihar Jigawa, ta musanta zargin keta hakkiin daukar ma'aikata, bata suna da kuma hana damar kare kai...
Masarautar Kano ta karyata bidiyon da ke yawo wanda ke danganta...
Masarautar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Sarki Muhammadu Sanusi II ya gaza cika sharuddan karatunsa na digirin lauya.Wani bidiyo dake yawo...
Jami’ar Bayero ta haramta cajin ababen hawa masu amfani da lantarki...
Jami'ar Bayero ta Kano (BUK) ta haramta cajinna babura da sauran motoci masu amfani da lantarki masu zaman kansu a harabar jami'ar.Jami'ar ta sanar...
Rahoto na musamman: Matsalar cin zarafin jima’i da taki ci taki...
Dambarwar da ta faru a kwanan nan da ta shafi Dr. Nasa’i Gwadabe na Jami’ar Northwest da ke Kano ta sake jawo hankalin jama’a...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba Kudin rijistar Jarrabawar...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba kudin rijista na jarrabawar Afirka ta Yamma (WASSCE) ta shekarar 2027 da kuma ta Kasa (NECO)...
Jihar Kano ta yi alkawarin ci gaba da tallafawal Ilimi yayin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da kiyaye sauye-sauyen ilimi da aka fara a karkashin...
Gwamnatin Birtaniya ta yabi Kano kan matsayinta a fannin kashe kudi...
Gwamnatin Birtaniya ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano bayan jihar ta fito a matsayin gwamnatin jiha mafi fice wajen kashe kudi a fannin ilimi...
{Jerin Sunaye}: Jami’ar Jihar Kano ta kore dalibai 34, ta dakatar...
Jami’ar Northwest ta Kano, ta kori dalibai 34 bayan da aka sami hannusu a ayyukan da suka shafi satar jarabawa.Shugaban sashen hulda da jama’a...
Gwamnatin Kano ta rufe makarantun horar da ma’aikatan lafiya biyu saboda...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe makarantun horar da ma’aikatan lafiya masu zaman kansu guda biyu da ke aiki ba bisa ka’ida ba a Karamar...
KHAIRUN da Ma’aikatar Lafiya ta Kano sun sanya hannu kan MoU...
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu da ke Kano (KHAIRUN), ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (Memorandum of Understanding) da Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano...
‘Yan uwan daliba a Kano na neman adalci kan mutuwarta bayan...
Damuwa da bakin ciki sun lullube iyalin wata yarinya mai shekaru 14, Maimuna Sani Yaro, wadda ake yi wa lakabi Nihal, wadda mutuwarta ta...
Gwamnatin Edo ta rufe makarantu saboda barazanar tsaro
Gwamnatin Jihar Edo ta ba da umarnin rufe makarantun sakandare 3 a Karamar Hukumar Akoko-Edo nan take sakamakon bayanan sirri da ke nuna an...






























































