Home Tags Dalibai

Tag: dalibai

Jihar Kogi ta tabbatar da ceto shugaban makaranta, jami’in NECO da...

0
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da ceto mutum 4 da aka yi garkuwa da su a wani hari da aka kai wata haramtacciyar cibiyar...

Majalisar Dattawa ta amince da ba da Naira miliyan 50 ga...

0
Majalisar Dattawa ta amince da ba da gudummawar Naira miliyan 50 ga iyalan mutum 5 da suka rasa rayukansu yayin sace dalibai da malamai...

Rahoto na musamman: Matsalar cin zarafin jima’i da taki ci taki...

0
Dambarwar da ta faru a kwanan nan da ta shafi Dr. Nasa’i Gwadabe na Jami’ar Northwest da ke Kano ta sake jawo hankalin jama’a...

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba Kudin rijistar Jarrabawar...

0
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba kudin rijista na jarrabawar Afirka ta Yamma (WASSCE) ta shekarar 2027 da kuma ta Kasa (NECO)...

An kama mutane 8 da suka yi garkuwa da daliban Oyo...

0
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da nasarar da aka samu na ceto daliban makaranta da malamai da aka yi garkuwa da su a garin...

{Jerin Sunaye}: Jami’ar Jihar Kano ta kore dalibai 34, ta dakatar...

0
Jami’ar Northwest ta Kano, ta kori dalibai 34 bayan da aka sami hannusu a ayyukan da suka shafi satar jarabawa.Shugaban sashen hulda da jama’a...

‘Yan ta’adda sun kai hari makaranta a Borno, sun sace daliban...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno ta tura jami’an tsaro zuwa garin Lassa dake Karamar Hukumar Askira/Uba bayan da wasu ‘yan ta’adda da ake zargi...

HOTUNA: Al’ummar Hausawa sun gudanar da zanga-zanga a Ibadan kan zargin...

0
Mambobin al’ummar Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun fita kan tituna a ranar Laraba don gudanar da zanga-zangar lumana kan abin da...

Garkuwa: Musulmai a Oyo sun yi watsi da bukatar ’yan ta’adda...

0
Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo sun soki bukatan da ta shafi shari’ar Musulunci da ’yan ta’addan da ke tsare da malamai da daliban makarantu...

’Yan bindiga sun sace dalibai 7 a Zamfara

0
Ana zargin ’yan bindiga sun sace dalibai bakwai na Kwalejin Kimiya da Fasaha ta Tarayya, Kaura Namoda, Jihar Zamfara.An yi garkuwa da daliban ne...

Garkuwa: NUT ta umurci malamai a Oyo su fara yajin aikin...

0
Kungiyar Malaman Kasa (NUT) ta umurci dukkan malamai a makarantun firamare da sakandare na gwamnati a Jihar Oyo su fara yajin aikin sai baba...

‘Yan sanda sun kama wanda ake zargi da yaudarar daliban Jami’ar...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Shiya ta Daya dake Kano, ta kama wani mai suna Richard Peter mai shekaru 32 wanda ake zargi, tare da kwato...

Gwamna Radda ya baiwa daliban da suka yi kokari aikin da...

0
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya baiwa dalibai biyu da suka fi kowa fice a Cibiyar Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) sabbin...

Yanzu-Yanzu: JAMB ta rike maki 150 a matsayin mafi karanci domin...

0
Hukumar Shiga Jami’a da Jarrabawar Shiga Manyan Makarantun gaba da Sakandire(JAMB) a bana ma ta amince da maki 150 a matsayin mafi karancin maki...

JAMB ta sake sakin karin wani sakamakon jarrabawar UTME

0
Hukumar dake shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta saki wani sabon sakamakon jarrabawar da dalibai suka rubuta a ranar Litinin,...
- Advertisement -