Tag: SIYASA
Kwankwaso Ya Sanar Da Gwarzo A Matsayin Dan Takarar Gwamnan NDC,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran Sabuwar Jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da tsohon Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, a matsayin dan...
NDC ta sanya ranar gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa...
Jam’iyyar NDC ta sanya ranar 29 ga Mayu 2026 don gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa, gwamna, majalisar kasa da majalisun jihohi a...
Kano: Kwankwaso Na Shirin Gabatar da Abdussalam a Matsayin Dan Takarar...
Sai dai idan a samu wani sauyi na karshe, JagoranKwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, zai gabatar da tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam, a matsayin...
Atiku ya lashe zaben fidda gwanin shugaban kasa na ADC
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben 2027.An sanar da sakamakon ne ranar Laraba...
Tsohon IGP Adamu ya fice daga APC bayan ya sha kaye...
Tsohon Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya fice daga jam’iyyar APC.Adamu dan takara ne a zaben fidda gwanin gwamnan APC...
Dalhatu ya doke dan Abacha, ya samu tikitin gwamnan PDP a...
Muhammad Sani Abacha, da ga tsohon shugaban mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, ya sha kaye a zaben fidda gwanin gwamna na Jam’iyyar PDP...
2027: ADC Tsagin Bashir ya zabi Kachikwu a matsayin dan takarar...
Wani bangare na jam'iyyar ADC karkashin jagorancin Abdulkadir Bashir ya zabi Dumebi Kachikwu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2027.Kamfanin...
2027: Dan Sule Lamido Ya Samu Tikitin Takarar Gwamna na PDP...
Jam’iyyar PDP ta ayyana Alhaji Mustafa Sule Lamido, dan tsohon gwamnan Jigawa, a matsayin wanda ya samu tikitin jam’iyyar na takarar kujerar gwamna a...
Malami ya zama dan takarar gwamnan ADC a Kebbi
ADC a Jihar Kebbi ta tabbatar da tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.Wannan na...
Dan Ganduje ya bayyana aniyar tsayawa takarar Majalisar Wakilai a NDC...
Abdulaziz Umar Ganduje, dan tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar...
PDP ta zabi Kale Kawu a matsayin dan takarar gwamna na...
Jam’iyyar PDP a Jihar Kwara ta zabi Injiniya Kale Kawu a matsayin dan takarar gwamna na yar masalaja na babban zaben shekarar 2027.Tsohon Shugaban...
Tuggar ya yi rashin nasara a zaben fidda gwanin gwamna na...
Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi rashin nasara a kokarinsa na samun tikitin takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben...
Kakakin Majalisar Kwara ya zama dan takarar gwamna a APC
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kwara, Mista Yakubu Danladi Saliu, ya lashe zaben fidda gwanin gwamna na jam’iyyar APC a jihar gabanin zaben 2027.Shugaban Kwamitin...
2027: Gwamna ya karbi tikitin gwamna na APC, ya yi alkawarin...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Jamil I. Gwamna, ya yi alkawarin samar da jagoranci mai adalci da zai hada kowa,...
Mambobin APC a Yobe sun marawa Baba Malam Wali baya a...
Dubban mambobin jam’iyyar APC a Jihar Yobe sun bayyana goyon bayansu ga Baba Malam Wali bayan kammala zaben fidda gwanin gwamna na jam’iyyar gabanin...
Dan majalisa a Kano ya fice daga APC zuwa NDC bayan...
Wani dan Majalisar Dokokin Jihar Kano, Abdulmajid Isa Umar Mai Rigar Fata, dan Jam'iyyar APC, ya fice daga jam’iyyar zuwa NDC.SolaceBase ta ruwaito cewa...
APC ta dage zaben fidda gwanin gwamna na Kwara
Kwamitin Gudanarwar APC na Kasa ya dage zaben fidda gwanin gwamna a Kwara zuwa ranar Juma’a.Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ya ruwaito cewa...
Kwankwaso ya karyata batun yin aiki don sake zaben Tinubu a...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya musanta zargin da ake masa na cewa yana aiki don sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu gabanin...
Rivers: Fubara ya janye daga zaben fidda gwanin gwamna a APC
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga zaben fidda gwanin gwamna a jam’iyyar APC a jihar.Fubara ya bayyana haka ne a...






























































