Home Tags SIYASA

Tag: SIYASA

HOTUNA: Jam’iyyar APC ta karbi dubban mambobin jam’iyyun adawa a Kano

0
Jam'iyyar APC ta karbi dubban sabbin mambobi daga jam'iyyun siyasar adawa zuwa cikin jam'iyyar a Jihar Kano.SolaceBase ta ruwaito, an karbi sabbin mambobin ne...

NUJ ta yi tir da harin da aka kai wa ‘yan...

0
Kungiyar ‘Yan Jaridu ta Kasa (NUJ) reshen Jihar Kano, ta yi tir da harin da aka kai wa ‘yan jarida da ke aikin dauko...

Sanata Barau ya kaddamar da Kwamitin Yakin Neman Zabe na Yankin...

0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya kaddamar da Kwamitin Yakin Neman Zabe na Yankin Kano ta Arewa gabanin zaben Shugaban Kasa...

Ana tuhumar wani mutum da cin amanar kasa saboda lalata allunan tallan...

0
An kama wani mazaunin Jihar Katsina, Aminu Sanda, wanda aka fi sani da Nesta, kan zargin laifin cin amanar kasa, bayan da aka zarge...

Borno: Kwamishinan da ya yi barazanar duka ga ‘yan adawa ya...

0
Kwamishinan Matasa, Wasanni da Rage Talauci na Jihar Borno, Saina Buba, ya janye kalaman da ya yi na barazana ga ‘yan adawa, sannan ya...

Yanzu-Yanzu: Tawagar Gawuna ta gana da Gwamna Yusuf kafin sauya sheka...

0
Wata tawaga da ke biyayya ga tsohon Mataimakin Gwamna kuma Dan Takarar Sanata na Kano ta Tsakiya a Jam’iyyar NDC, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna,...

Ka daina siyasa da hutun da Shugaba Tinubu da ya tafi...

0
Kungiyar PBAT Door-to-Door 2027 ta soki tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, kan caccakar Shugaba Bola Tinubu game da hutunsa da yake yi a...

‘Ya’yan El-Rufai sun yi cacar baki, Bashir ya zargi Bello da...

0
Bashir El-Rufai, dan tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya zargi yayansa kuma dan majalisar tarayya mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai, da...

Gwamna Yusuf da sauran shugabanni sun jinjina wa matakin JIBWIS na...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf da takororinsa na jihohin Yobe, Sakkwato da Jigawa, sun jinjina wa Shugaban Majalisar Kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a...

Yanzu-Yanzu: APC ta musanta janye jerin sunayen Kwamitin Yakin Neman Zaben...

0
Sakataren Yada Labarai  Jam'iyyar APC na Kasa, Felix Morka, ya yi watsi da rahotannin da ke cewa jam'iyyar ta janye jerin sunayen kwamitin yakin...

Yarjejeniyar zaman lafiya ko al’adar siyasa? Najeriya na bukatar sakamako ba...

0
A kowani lokacin zabe a Najeriya ana kawo irin wannan biki na yau da kullum, jam’iyyun siyasa da ‘yan takara suna taruwa a gaban...

Ku daina magana a kan takardar shaidar Tinubu, ku tallata ra’ayoyinku...

0
Sanata Ali Ndume ya yi kira ga jam'iyyun adawa da su mayar da hankali kan ayyukan Shugaba Bola Tinubu maimakon takardun shaidar karatunsa, yayin...

Kungiyar City Boy ta nada Kwamishinan Kano a matsayin mai kula...

0
Kungiyar City Boy, wani dandalin siyasa da wayar da kan jama’a daga matasa wanda ke mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Shirin Sabunta...

Kwankwaso ya bukaci Yari ya yi watsi da nadin da aka...

0
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na Jam’iyyar NDC, Rabiu Kwankwaso, ya bukaci Sanata Abdul’aziz Yari da ya sake tunani kan shawararsa na rike mukamin...

Kano: Jigo a APC Hamza Darma ya rasu yana da shekaru...

0
Fitaccen dan jam'iyyar APC a Kano, Alhaji Hamza Usman Darma, ya rasu yana da shekaru 76.SolaceBase ta ruwaito cewa Alhaji Hamza Darma ya rasu...

Gwamnan Kebbi ya sauya Mataimakin sa, ya zabi sabon abokin takara

0
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya zabi Alhaji Ibrahim Augie a matsayin abokin takararsa na zaben gwamnan 2027, inda ya sauya Mataimakin Gwamna na...

2027: Gwamnoni da ke dogaro da magudin zabe za su yi...

0
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya ce wasu gwamnoni da ke neman sake tsayawa takara amma suna dogaro...

‘Yan sanda sun kama kwamishinan muhalli na Osun kan harbi a...

0
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Osun ta kama Kwamishinan Muhalli na jihar, Mayowa Adejoorin, bisa zargin harba bindiga da ya haddasa hargitsa a taron...

Rahoto na Musamman: Me ya sa wakokin siyasa ya kamata su...

0
Wakokin siyasa sun kasance wani bangare na dimokuradiyyar Najeriya tun bayan samuwar siyasar jam'iyyu. Sun taimaka wajen wayar da kan masu kada kuri'a, bayyana...

‘Yan sanda sun kama Sakataren Gwamnatin Osun da wasu 5

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama tare da tsare Sakataren Gwamnatin Jihar Osun, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bayan sun kai...
- Advertisement -