Tag: Tinubu
Zargin Bata Suna: Kotun ta bayar da belin Sowore kan kudi...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Talata ta bayar da belin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, kan kudi...
Muhimman sauye-sauye da ya kamata ku sani game da gyaran da...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cikakken garanbawul ga Tsarin Hidimar Kasa (NYSC), wanda shi ne gyara na farko mai girma da aka yi...
Gwamnatin Kano ta himmatu wajen tabbatar da nasarar APC a duka...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Jihar Kano ta himmatu sosai wajen tabbatar da nasarar Jam’iyyar APC a duka matakai...
2027: Gwamna Yusuf ya nemi goyon bayan sake zaben Tinubu
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga al-ummar jihar da su cigaba da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana...
‘Ni ba na ganin yunwar da ’yan Najeriya ke gunaguni a...
Bayo Onanuga, Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Tinubu a Bangaren Yada Labarai da Dabarun Sadarwa, ya ce da yawa daga cikin ’yan Najeriya...
Sowore ya hallara a kotu bayan bada umarnin kama shi
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, ya hallara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin domin sauraron kararsa...
Tinubu, Inuwa da Gwamna sun yi ganawar sirri kan makomar Gombe
Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya yi ganawar sirri da Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya da dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC...
(HOTUNA): Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement ta rantsar da Dahir Hashim...
Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement (RHYE) ta kaddamar masu gudanarwarta reshen Jihar Kanao tare da sauran masu gudanarwa na yankuna na Kano ta Tsakiya,...
Tinubu ya tsawaita wa’adin CGC Adeniyi tsawon watanni shida
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin wa’adi na karshe na tsawon watanni shida ga Shugaban Hukumar Hana Fasakwauri Adewale Adeniyi.Wa’adin farko na...
“Ka kunyatar da Najeriya”, Rarara da Davido sun yi musayar kalamai
Shahararren mawakin Hausa Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya soki tauraruwar Afrobeats, Davido kan yadda ya daga batun daliban da...
12 ga Yuni: Tinubu ya karrama Sakataren Yada Labaran jam’iyyar NDC...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karrama fitattun ‘yan gwagwarmayar dimokuradiyya da masu fafutuka saboda gudummawar da suka bayar ga tsarin dimokuradiyyar Najeriya.Daga cikin wadanda...
Jerin Sunaye: Tinubu ya ba ‘yan gwagwarmayar 12 ga Yuni lambobin...
Shugaba Bola Tinubu a ranar Juma’a ya sanar da sake farfado da Cibiyar Nazarin Man Fetur da ke Kaduna da kuma sauya sunan ta...
Tinubu ya sauya sunan Cibiyar Man Fetur ta Kaduna zuwa sunan...
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan Cibiyar Nazarin Man Fetur dake Kaduna, zuwa Jami’ar Kimiyyar Geoloji da Fasahar Injiniya ta Janar Shehu Musa Yar’Adua.Tinubu...
Gwamnatin Tarayya ta karbi ‘yan Najeriya 270 da suka dawo daga...
Gwamnatin Tarayya, ta hannun Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), ta karbi ‘yan Najeriya 270 da suka dawo daga kasar Afirka ta Kudu...
Ba za mu mika wuya ga tsoratarwar ‘yan ta’adda ba –...
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na ci gaba da yaki da rashin tsaro da tabbatar da sakin duk wadanda ake...
Shugaba Tinubu zai yi jawabi ga Majalisar Kasa a ranar Dimokuradiyya
Shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi ga Hadakar Zaurukan Majalisun Kasa a ranar 12 ga Yuni a matsayin wani bangare cikin bukukuwan cika shekaru...
Garkuwa: Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 masu tsaron daji...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 na masu tsaron daji a Jihar Oyo a matsayin wani bangare na matakan karfafa tsaro...
Kwankwaso ya karyata batun yin aiki don sake zaben Tinubu a...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya musanta zargin da ake masa na cewa yana aiki don sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu gabanin...
Tinubu ya nada sabon Shugaba a hukumar JAMB
Shugaba Bola Tinubu ya nada Prof. Segun Aina a matsayin sabon Rijista na Hukumar Shirya Jattabawar Shiga Jami'a da Manyan Makarantun gaba da Sakendire...
Kwankwaso aiki yake yi a boye don sake zaben Tinubu a...
Mai magana da yawun Gwamnan Jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da yin aiki a boye...


























































