Tag: Tinubu
Rikicin jihar Rivers: APC ta goyi bayan Tinubu kan ayyana dokar...
Sakataren Jam’iyyar APC na kasa, Ajibola Basiru, ya yi maraba da ayyana dokar ta-baci da shugaba Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers.Kamfanin Dillancin...
Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta Tarayya a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya canza sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule.Wata sanarwa da...
Tinubu ya nada sabon shugaban hukumar lura da masu yiwa ƙasa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Birgediya Kunle Nafiu a matsayin sabon Darakta-Janar na hukumar kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC).Bri....
Tinubu ya taya El-Rufai murnar cika shekaru 65, ya yaba da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai murnar cika shekaru 65 a duniya, inda ya bayyana shi a matsayin...
Dalilin da ya sa Atiku ba zai iya zama shugaban kasa...
Tsohon kakakin yakin neman zaben Peter Obi, Dr. Doyin Okupe, ya bayyana cewa bai dace Alhaji Atiku Abubakar ya tsaya takara a 2027 ba,...
Ba gudu ba ja da baya game sabuwar dokar haraji –...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kudirin gwamnatinsa na ci gaba da aiwatar da gyare-gyaren haraji, yana mai jaddada muhimmancinsu ga inganta tattalin...
Tinubu: Ba na nadama kan cire tallafin mai—Dole ne don gyaran...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin gwamnatinsa na cire tallafin mai, yana cewa ya zama wajibi don tabbatar da daidaiton tattalin arzikin...
Tinubu zai tafi Afirka ta Kudu daga Faransa don taron hadin...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai bar ƙasar Faransa a ranar Litinin zuwa birnin Cape Town, Afirka ta Kudu, don jagorantar zaman taron hadin gwiwa...
Firaministan Indiya Modi ya gana da Tinubu a fadar Aso Rock
Firaministan Indiya, Narendra Modi, ya ziyarci Fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock a ranar Lahadi a yayin ziyarar aikinsa zuwa Najeriya.Shugaban kasa Bola Ahmed...
Obasanjo ya soki shugaba Tinubu kan tabarbarewar Najeriya
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya soki jagorancin Shugaba Bola Tinubu, yana mai cewa halin da Najeriya ke ciki a yanzu alama ce ta...
Tinubu zai karɓi Firaministan Indiya Modi don tattaunawa a Abuja
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai karɓi bakuncin Firaministan Indiya, Narendra Modi, a ranar Lahadi, yayin wani ziyarar aiki a Fadar Shugaban Ƙasa da...
Gwamnati za ta samar da gidauniyar taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana a ranar Litinin cewa gwamnatin tarayya za ta samar da gidauniyar bayar da tallafi ga ‘yan Najeriya wadanda...
Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos.Kassim Shettima, wanda shine...
2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...
Kwankwaso ga Tinubu: kaje ka kula da lafiyarka, ka barmu da...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso ya bayyana Bola Tinubu a matsayin mutumin kirki kuma mai dabara, kana ya ba shi...
Tinubu ya tabbatar da zaɓar Kashim Shettima a matsayin wanda zai...
Dan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin Jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya zaɓi tsohon gwamnan Borno Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa a takarar shugaban ƙasa.Tinubun...