Tinubu na neman amincewa ya ciyo sabon bashin Dala miliyan 516

Bola Tinubu Tinubu Kano

Shugaban kasa Bola Tinubu na neman amincewa ya ciyo sabon bashin Dalar Amurika miliyan dari biyar da goma shashida, don gyaran babbar hanyar Sokoto-Badagy Super Highway da ta tashi daga jihar Sakkwato zuwa Legas.

Bukatar ciyo bashin na kunshe cikin wata wasika da shugaban ya aike wa majalisar Dattawa, wadda shugaban majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya karanta a zaman majalisar na ranar Alhamis.

Ci gaban labarin…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here