Home Tags Shari’a

Tag: Shari’a

Hukumar DSS ta dakatar da shari’ar Sowore har sai bayan zaben...

0
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta umarci lauyanta, Akinlolu Kehinde (SAN), da ya nemi a dage shari’ar da ake yi wa dan takarar...

Kotu ta tsare dalibar shekarar karshe a BUK kan zargin cin...

0
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada umarnin a tsare Maryam Isah Shehu, dalibar dake shekarar karshe a Jami'ar Bayero, Kano (BUK),...

Babbar Alkaliyar Jihar Kano ta ba da umarnin sakin fursunoni 7

0
Babbar Alkaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta sake nazarin shari’o’in mutane 82 da ke jiran shari’a (ATPs) yayin wani aikin duba...

Yanzu-Yanzu: Alkalin Babbar Kotun Kebbi Bunza da aka yi garkuwa da...

0
Alkalin Babbar Kotun Jihar Kebbi da aka yi garkuwa da shi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza ya koma cikin iyalinsa bayan ya shafe kusan...

Kotu ta yanke wa amarya da ta kashe mijinta kwanaki 9...

0
Babbar KotunJihar Kano a ranar Alhamis ta yanke wa wata mata mai shekaru 19, Saudat Jibrin, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe...

Kotu ta bukaci FAAN da mazauna gidajen ma’aikatan jiragen sama a...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano a ranar Alhamis ta bukaci Hukumar Kula da Filayen Jirgen Sama ta Najeriya (FAAN) da mazauna Rukunin Gidajen...

JSC ta Kano ta ki shiga muhawara a bainar jama’a kan...

0
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta ki shiga muhawara a bainar jama’a kan matakin ladabtarwa da ta dauka a kan...

Ma’aikacin shari’a a Kano ya shigar da Gwamna Yusuf, Kwamishinan shari’a...

0
Mukaddashin Daraktan Yada Labarai da Kididdiga na Kotu daukaka kara ta Shari'a ta Jihar Kano, Muzambilu Ado ya shigar da karar Hukumar Shari'a ta...

Kotu ta sake dage yanke hukunci a shari’ar kwace kadarorin Malami

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a ta sake dage yanke hukunci a kan shari'ar kwace kadarori da hukumar EFCC ta shigar...

Zaben 2027: Gwamna Yusuf ya bukaci lauyoyi da su kiyaye bin...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga lauyoyi da su kiyaye bin doka da oda tare da bada goyon bayan...

Ba mu cancanci haka ba, mun yi maka kamfen, ka tabbatar...

0
Hajiya Asia El-Rufai, matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, a ranar Talata ta roki Shugaba Bola Tinubu da ya tabbatar an yi wa...

An yi wa ma’aikatan shari’a biyu ritayar tilas, an rage wa...

0
Hukumar kula da ma’aikatan shari’a ta jihar Kano (JSC) ta yi wa ma'aikata biyu na sashin shari'a ta jihar ritaya tilas, ta dakatar da...

Kotun ta dage yanke hukunci kan karar da ke nema a...

0
Babbar Kotun Tarayya dake Abuja a ranar Litinin ta dage yanke hukunci a shari’ar da hukumar EFCC ta shigar kan kwace kadarori 57 da...

Zargin son zuciya: Kotu ta umarci jigon jam’iyyar ADC da ya...

0
Babbar Kotun Tarayya a ranar Litinin ta umurci Mista Nkemakolam Ukandu, sakataren jin dadin jama’a na jam’iyyar ADC, da ya biya Babban Alkalin Babbar...

Zargin Bata Suna: Kotun ta bayar da belin Sowore kan kudi...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Talata ta bayar da belin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, kan kudi...

Alkalan Kwara sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani kan...

0
Kungiyar Alkalai ta Kasa (MAN) reshen Jihar Kwara, ta sanar da shirinta na shiga yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Alhamis 2...

Yanzu-Yanzu: LPPC ta dakatar da Mike Ozekhome daga matsayin Babban Lauyan...

0
Kwamitin da ke bayar da mukamin SAN da kula da da'a (LPPC) ta dakatar da Mike Ozekhome daga matsayin Babban Lauyan Najeriya (SAN), har...

Zargin Almundahana: Kotu ta dage shari’ar Ganduje, matarsa da sauran mutum...

0
Shari’ar tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da sauran mutum 7 kan zargin almundahana ta fuskanci cikas a ranar Laraba, yayin da Babbar Kotun...

El-Rufai ya sha kaye a kokarinsa na sauya sharuddan beli, zai...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Talata ya gabatar da rokon ‘Babu hujjar ci gaba da shari’a’ (No-case submission) a shari’ar da...

Kotu ta yi umarnin tsare Sowore a Gidan Gyaran Hali na...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin tsare Omoyele Sowore, dan takar shugaban k asa na jam’iyyar AAC a Gidan Gyaran...
- Advertisement -