Tag: Mutuwa
Tsohon Sanatan Katsina ya mutu yana da shekara 62
Tsohon Sanata da ya wakilci yankin Katsina ta Kudu, Bello Mandiya, ya rasu yana da shekara 62 a duniya.Mandiya ya rasu a ranar Litinin,...
Yanzu-Yanzu: Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Sani ya rasu
Sarkin Gumel a Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani na II, ya rasu.Majiyoyi daga fadar Sarki sun bayyana cewa ya rasu a Cairo ta...
Sarkin Zurmi, Bello Suleiman ya rasu
Sarkin Zurmi a Jihar Zamfara, Alhaji Bello Suleiman, ya rasu bayan shekara biyar a kan karagar mulki.Mai Martaba Sarkin ya rasu a ranar Litinin...
‘Yan uwa uku sun mutu bayan jirgin ruwa ya kife a...
‘Yan uwa guda uku sun rasa rayukansu bayan jirgin ruwa ya kife a Dam din Tiga dake Karamar Hukumar Tudunwada ta Jihar Kano.SolaceBase ta...
Shugaban NPC, Aminu Wushishi ya rasu
Shugaban Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), Dr. Aminu Yusuf Wushishi, ya rasu.An rawaito Wushishi ya rasu a ranar Juma'a, 28 ga watan Agusta, 2026,...
Gwamnatin Kano ta fara bincike kan mace-macen da ake zargi na...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC), a ranar Laraba ta bayyana cewa ta fara bincike kan rahoton mutuwar yara fiye da hamsin...
Mutum guda ya mutu, uku sun jikkata bayan wani mutum ya...
Rundunar Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa mutum guda ya rasa ransa, yayin da wasu mutum uku suka sami raunuka bayan wani...
Trump ya yi ta’aziyya kan rasuwar Dolly Parton, ya ba da...
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya ba da umarnin a saukar da tutocin Amurka a fadin kasar tsawon mako guda domin girmama gwarzuwar wakar...
Harin Masallatai: An kashe mutane 30, an sace fiye da 60...
A kalla mutane 30 aka tabbatar da mutuwarsu biyo bayan hare-haren da aka kai a masallatai hudu a Karamar Hukumar Borgu da ke Jihar Neja...
Mutane 7 sun mutu a hadarin mota a kan hanyar Bida...
Mutane bakwai ne suka mutu a wani mummunan hadarin mota da ya auku a kan hanyar Bida zuwa Kutigi a Jihar Neja, in ji...
Kano: Jigo a APC Hamza Darma ya rasu yana da shekaru...
Fitaccen dan jam'iyyar APC a Kano, Alhaji Hamza Usman Darma, ya rasu yana da shekaru 76.SolaceBase ta ruwaito cewa Alhaji Hamza Darma ya rasu...
An gano gawarwaki 46, an ceto mutane 15 a hatsarin jirgin...
An gano gawarwaki 46 yayin da aka ceto mutane 15 da rai bayan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a garin Gorau, Karamar Hukumar...
Matashi ya mutu bayan ya fada kududdufi a jihar Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta sanar da cewa wani matashi mai shekaru 18, Abdullahi Aminu, ya nutse tare da rasa ransa bayan...
Hukumar Kiyaye Hadura ta tabbatar da mutuwar mutum 15, yayin da...
Kwamandan Hukumar Kula da Kare Haddura ta Kasa (FRSC) a Jihar Neja, Aishatu Sa’adu, ta tabbatar da mutuwar matafiya 15, yayin da aka garzaya...
Majalisar Koli ta Tijjaniyya ta yi addu’ar zaman lafiya da kwanciyar...
Majalisar Koli ta Darikar Tijjaniyya ta Duniya ta yi addu'ar samun zaman lafiya, hadin kai da ci gaba a Nijeriya, gami da samun lafiyar...
Tsohon shugaban hukumar ma’aikatan majalisar dokoki Adamu Fika ya rasu
Tsohon Shugaban hukumar ma’aikatan majalisar Dokoki ta Kasa (NASC), Dr. Adamu Mohammed Fika, ya rasu yana da shekaru 84.Sanarwar ta fito daga Alhaji Mohammed...
Tawagar Gwamnatin Kano ta kai ziyarar ta’aziyyar mutuwar Sardaunan Sokoto ga...
Tawagar gwamnatin jihar Kano ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa jihar Sokoto dangane da rasuwar Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji a madadin Gwamna Abba Kabir...
Gwamnan Kano ya yi ta’aziyya ga iyalin mawakin siyasa Kosan Waka
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi ta’aziyya bisa rasuwar fitaccen mawaqin siyasar Hausa, Muhammadu Buhari, wanda aka fi sani da Kosan Waka,...
Gwamnatin Tarayya za ta karrama Abubakar Alhaji ta hanyar adana sunansa
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya sanar da cewa Gwamnatin Tarayya za ta karrama tsohon Ministan Kudi kuma Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji ta...
‘Yan sanda sun fara bincike kan mutuwar wani mutum mai shekaru...
Rudunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta fara bincike kan yanayin mutuwar wani mutum da ba a bayyana sunansa ba mai shekaru 60...






























































