Tag: Solacebase
Ba wani mataki na nan take da zamu iya dauka don...
Ministan hukumar dake kula da zirga zirgar jiragen sama ta kasa, Hadi Sirika, ya ce ba wata hanya ta gaggawa da hukumar zata iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta gano wata ma’ajiyar da ake siyarwa da...
Gwamnatin jihar Kano bankadu wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki mai yawan gaske a Gunduwawa dake karamar hukumar Gabasawa.Shugaban hukumar kare hakkin mai...
ASUU ta yi watsi da yunkurin gwamnatin tarayya na karin kudin...
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta yi watsi da yunkunrin gwamnatin tarayya na kara kudin makaranta a Jami’o’in kasar nan baki daya.Shugaban kungiyar...
Gwamnan jihar Kwara ya ziyarci Alanamu domin jajantawa wadan da iftila-in...
Gwamnan jihar Kwara AbdulRaham AbdulRazaq, ya ziyarce Balogun Alanamu na Ilorin, Dr Usman Abubakar Jos, domin jajantawa wadan da shagunan su suka kone, a...
Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU.Ga...
IPAC ta yi watsi da yunkurin kawo Yusuf Kolo a matsayin...
Gamayyar jam’iyun dake karkashin IPAC, reshan jihar Kano, ta yi watsi da yunkurin rundunar ‘yan sandan Najeriya, na kawo tsohon kwamandan rundunar dake yaki...
Tsadar taki ta tilastawa manoma a Kano komawa noman dawa
manoman masara a jihar Kano sun koma noman dawa ta ƙarfi da yaji saboda tsadar taki, maimakon masara da sauran amfanin gona.A wani rahoto...
Ba zan taba raga wa ƴan ta’adda ba — Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kara nanata aniyar gwamnatinsa na kawo karshen matsalar tsaron da kasar ke fuskanta, yana mai cewa ko kadan bai...
Burodi zai yi tsada biyo bayan janye yajin aikin da masu...
Masu sana’ar burodi a jihar kogi zasu janye yajin aikin da suke gudanarwa ranar Litinin 25 ga watan da muke ciki, da sabon farashi...
Buhari ya taya Tobi Amusan murna bisa lashe gasar tseren mata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Yar Najeriya Tobi Amusan murna, da ta lashe kyautar zinariya a gasar mita 100 ta tseren mata ta...
Saudiyya ta kama wan da ya taimaka wa dan jaridan da...
An kama wani wanda ake zargi da taimakawa wajen shigar da wani dan jarida da ba musulmi ba cikin birnin Makkah mai tsarki, wanda...
Barazanar tsaro: An rufe hanyoyin da ake bi ana wuce wa...
Yanzu haka dai hanyoyin da ake bi ana wuce wa, ta kusa da gidajen ajiya da gyaran hali na unguwar Kurmawa dana Goron dutse...
Kotu ta bada umarnin ci gaba da rike tsohon akanta janar...
Babbar kotun tarayya dake zaman a Abuja ta bawa hukumar EFCC kai tsohon akanta-ganar na kasa, Ahmed Idris, da ragowar mutane biyu da aka...
Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.Buhari ya bayar da wannan umarni...
2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...
zaben Osun: INEC ta bawa Ademola Adeleke takardar shaidar nasarar cin...
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola Adeleke, zabebben gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam'iyyar...
Shugaba Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa wanda aka sauya wa fasali, inda a yanzu kamfanin na NNPC ya...
Yadda muke siyan kaya da alat na bogi – Mutumin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta kama wani matashi mai shekara 45, mai suna Adewale Adesanya da laifin yin satar ta hanyar tura alat...
Shugaban Sri Lanka ya tsere daga kasar a jirgin sojoji
Shugaba Gotabaya Rajapaksa ya tsere daga Sri Lanka a jirgi sama na yaki, a yayin da ake ci gaba da zanga-zanga kan matsin tattalin...




























































