Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU.
Ga hotunan yadda kungiyar ta NLC take gudanar da zanga-zanga:

Wannan zanga zangar tayi matuqar Anfani. Kamata yay ma adakatar da komai Akasar hatta da kasuwanni.
Se dai duk da hakan ma baima shugaban kasar anfaniba sakamakon munji labari yabar Kasar yatafi izuwa libiya.
Muna godiya da bibiyar da ake, Allah yabar zumunci malam Ibrahim Koki