Tag: ASUU
Gwamnatin tarayya tana iyakar kokarinta wajen kawo karshen yajin aikin ASUU-...
Bayan da aka shafe watanni ana kai ruwa rana a batun yajin aikin ASUU, gwamnatin Buhari a ranar Talata ta ce tana iyakar kokarinta...
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...
ASUU ta nemi da ayi dokar da zata hana ‘yan siyasa...
Kungiyar malaman jami’o’ i ta kasa ASUU, ta nemi da ayi wata doka wacce zata hana ‘yan siyasa kai ‘ya-‘yan su kasashen waje domin...
ASUU ta yi watsi da yunkurin gwamnatin tarayya na karin kudin...
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta yi watsi da yunkunrin gwamnatin tarayya na kara kudin makaranta a Jami’o’in kasar nan baki daya.
Shugaban kungiyar...
Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU.
Ga...
Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.
Buhari ya bayar da wannan umarni...