Friday, September 13, 2024
Home Tags Hausa

Tag: Hausa

Labarai cikin hotuna: Saudiyya ta bayar da umarnin cire shingayen da...

0
Sheikh Abdul Rahaman Al-Sudais, ya bayar da umarnin cire shingayen da ke kewayen dakin Ka'aba tare da maido da hanyoyin shigar mahajjata.

Da dumi-dumi: ‘Yan bindiga sun harbi AIG na ‘yan sanda, sun...

0
Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa ta ke Bauchi,...

Shugaban karamar hukumar Ungogo dake jihar Kano, ya shiga sahun matasan...

0
Shugaban karamar hukumar Ungogo, Abdullahi Garba Ramat, ya sami shaidar girmamawa a hadaddiyar Daular Larabawa ta Dubai, ya yin da suka bayyanashi a matsayin...

Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...

0
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos. Kassim Shettima, wanda shine...

Amurka ta sanar da kashe shugaban Al-Qaeda Ayman al-Zawahiri, magajin Osama...

0
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da cewa ya bayar da umarnin kashe shugaban kungiyar al Qaeda Ayman Zawahiri - harin da aka kai...

NDLEA ta rufe gidan abincin da take zargin ana sayar da...

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da kayan maye...

ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu

0
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu. Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...

Ma’aikatan hukumar NAFDAC sun janye yajin aikin da suka tsunduma

0
Ma’aikatan hukumar tsaftace sahihancin magunguna da abinci ta kasa (NAFDAC), a yau Litinin sun janye yajin aikin da suka shafe mako shida sunayi a...

Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wanda ake zargi da kashe...

0
Wata babbar kotu a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan Abdulmalik Tanko kan samun sa da laifin kashe dalibarsa...

dan sanda ya ‘ɗirka wa ƴar ƙanwarsa ciki’ a Jihar Nasarawa

0
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wani jami'inta mai mukamin insifekta, kan zargin yi wa wata 'yar kanwarsa, 'yar shekara 15 fyade, da yi...

Gwamna Zulum Ya Yiwa Almajirin Borno da Ya Kirkiri Taraktan Hannu...

0
Gwamna Babagana Umara Zulum, ranar Laraba, ya bayar da kyautar Naira miliyan biyar (N5m) don tallafawa fasahar wani almajiri mai hazaka a jihar Borno,...

Kotu za ta yanke hukunci kan wanda ake zargi da kashe...

0
Yau Alhamis ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta yanke hukunci bisa kisan da aka yi wa...

Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano

0
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya. Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...

ASUU ta nemi da ayi dokar da zata hana ‘yan siyasa...

0
Kungiyar malaman jami’o’ i ta kasa ASUU, ta nemi da ayi wata doka wacce zata hana ‘yan siyasa kai ‘ya-‘yan su kasashen waje domin...

Ba wani mataki na nan take da zamu iya dauka don...

0
Ministan hukumar dake kula da zirga zirgar jiragen sama ta kasa, Hadi Sirika, ya ce ba wata hanya ta gaggawa da hukumar zata iya...

Labarai cikin hotuna: Shugaban majalisar wakilai ya kuma aji a jami’ar...

0
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya sanar komawar sa jami'ar Harvard ne a shafinsa na Facebook.

Gwamnatin Jihar Kano ta gano wata ma’ajiyar da ake siyarwa da...

0
Gwamnatin jihar Kano bankadu wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki mai yawan gaske a Gunduwawa dake karamar hukumar Gabasawa. Shugaban hukumar kare hakkin mai...

ASUU ta yi watsi da yunkurin gwamnatin tarayya na karin kudin...

0
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta yi watsi da yunkunrin gwamnatin tarayya na kara kudin makaranta a Jami’o’in kasar nan baki daya. Shugaban kungiyar...

Gwamnan jihar Kwara ya ziyarci Alanamu domin jajantawa wadan da iftila-in...

0
Gwamnan jihar Kwara AbdulRaham AbdulRazaq,  ya ziyarce Balogun Alanamu na Ilorin, Dr Usman Abubakar Jos, domin jajantawa wadan da shagunan su suka kone, a...

Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...

2
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU. Ga...
- Advertisement -