Home Tags Hausa

Tag: Hausa

Tsadar taki ta tilastawa manoma a Kano komawa noman dawa

0
manoman masara a jihar Kano sun koma noman dawa ta ƙarfi da yaji saboda tsadar taki, maimakon masara da sauran amfanin gona.A wani rahoto...

Ba zan taba raga wa ƴan ta’adda ba — Buhari

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kara nanata aniyar gwamnatinsa na kawo karshen matsalar tsaron da kasar ke fuskanta, yana mai cewa ko kadan bai...

Saudiyya ta kama wan da ya taimaka wa dan jaridan da...

0
An kama wani wanda ake zargi da taimakawa wajen shigar da wani dan jarida da ba musulmi ba cikin birnin Makkah mai tsarki, wanda...

Na ki daukar Wike ne saboda ba zan ji dadin aiki...

0
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya ce ya ki daukar Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas a...

Barazanar tsaro: An rufe hanyoyin da ake bi ana wuce wa...

0
Yanzu haka dai hanyoyin da ake bi ana wuce wa, ta kusa da gidajen ajiya da gyaran hali na unguwar Kurmawa dana Goron dutse...

Kotu ta bada umarnin ci gaba da rike tsohon akanta janar...

0
Babbar kotun tarayya dake zaman a Abuja ta bawa hukumar EFCC kai tsohon akanta-ganar na kasa, Ahmed Idris, da ragowar mutane biyu da aka...

Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.Buhari ya bayar da wannan umarni...
- Advertisement -