Babbar kotun tarayya dake zaman a Abuja ta bawa hukumar EFCC kai tsohon akanta-ganar na kasa, Ahmed Idris, da ragowar mutane biyu da aka gurfanar da su tare gidan yari Kuje.
Hukumar ta EFCC dai ta gurfanar da Ahmed Idris, tare da mutane uku, bisa zargin su da sama da fadi da kudi kimananin biliyan 109.4.
Karin bayani yanan tafe. Ku dakaci mu












































