Friday, September 13, 2024
Home Tags Solacebase

Tag: Solacebase

Hotuna: INEC ta fara raba injn din da zai tantance masu...

0
Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta fara raba injn din da zai tantance masu zabe (BVAS) zuwa jihohin kasar nan.

Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam’iyyar NNPP Ya Isa Turai Dan...

0
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar NNPP, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso, ya isa turai domin gabatar da tuntuba tare neman goyan baya. kamar yadda mai...

An Kama Matar Da Ake Zargi Da Kisan Kishiyarta Da Tabarya

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta cafke wata mata mai suna Maryam Ibrahim ‘yar shekara 20 bisa zargin ta kashe kishiyarta mai suna Hafsat...

Hotuna: Yadda titin Tal’udu zuwa Gwarzo ya kasance, sakamakon haramtawa masu...

0
Hotuna: Nasara Radio Yadda titin Tal'udu zuwa Gwarzo ya kasance a safiyar yau Laraba, kasancewar yana daya daga cikin titunan da gwamnatin jihar Kano ta...

Matan tubabbun ƴan Boko Haram sun haifi jarirai 263 a cikin...

0
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana hakan ga manema labarai a Maiduguri a jiya Talata. Matan sun haihu ne a cibiyar lafiya da ke cikin sansanin...

Za a Gurfanar Da Aminu Gaban Kuliya Kan Zargin Cin Mutumin...

0
A yau Laraba, 30 ga watan Nuwamba ne aka sa ran za a gurfanar da dalibin Jami’ar Tarayya da ke Dutse, Aminu Adamu Mohammed...

Labarai cikin hotuna: Saudiyya ta bayar da umarnin cire shingayen da...

0
Sheikh Abdul Rahaman Al-Sudais, ya bayar da umarnin cire shingayen da ke kewayen dakin Ka'aba tare da maido da hanyoyin shigar mahajjata.

Da dumi-dumi: ‘Yan bindiga sun harbi AIG na ‘yan sanda, sun...

0
Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa ta ke Bauchi,...

Shugaban karamar hukumar Ungogo dake jihar Kano, ya shiga sahun matasan...

0
Shugaban karamar hukumar Ungogo, Abdullahi Garba Ramat, ya sami shaidar girmamawa a hadaddiyar Daular Larabawa ta Dubai, ya yin da suka bayyanashi a matsayin...

Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...

0
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos. Kassim Shettima, wanda shine...

Amurka ta sanar da kashe shugaban Al-Qaeda Ayman al-Zawahiri, magajin Osama...

0
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da cewa ya bayar da umarnin kashe shugaban kungiyar al Qaeda Ayman Zawahiri - harin da aka kai...

NDLEA ta rufe gidan abincin da take zargin ana sayar da...

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da kayan maye...

ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu

0
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu. Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...

Ma’aikatan hukumar NAFDAC sun janye yajin aikin da suka tsunduma

0
Ma’aikatan hukumar tsaftace sahihancin magunguna da abinci ta kasa (NAFDAC), a yau Litinin sun janye yajin aikin da suka shafe mako shida sunayi a...

Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wanda ake zargi da kashe...

0
Wata babbar kotu a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan Abdulmalik Tanko kan samun sa da laifin kashe dalibarsa...

dan sanda ya ‘ɗirka wa ƴar ƙanwarsa ciki’ a Jihar Nasarawa

0
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wani jami'inta mai mukamin insifekta, kan zargin yi wa wata 'yar kanwarsa, 'yar shekara 15 fyade, da yi...

Gwamna Zulum Ya Yiwa Almajirin Borno da Ya Kirkiri Taraktan Hannu...

0
Gwamna Babagana Umara Zulum, ranar Laraba, ya bayar da kyautar Naira miliyan biyar (N5m) don tallafawa fasahar wani almajiri mai hazaka a jihar Borno,...

Kotu za ta yanke hukunci kan wanda ake zargi da kashe...

0
Yau Alhamis ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta yanke hukunci bisa kisan da aka yi wa...

Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano

0
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya. Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...

ASUU ta nemi da ayi dokar da zata hana ‘yan siyasa...

0
Kungiyar malaman jami’o’ i ta kasa ASUU, ta nemi da ayi wata doka wacce zata hana ‘yan siyasa kai ‘ya-‘yan su kasashen waje domin...
- Advertisement -