Tag: Labarai
Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam’iyyar NNPP Ya Isa Turai Dan...
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar NNPP, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso, ya isa turai domin gabatar da tuntuba tare neman goyan baya.
kamar yadda mai...
An Kama Matar Da Ake Zargi Da Kisan Kishiyarta Da Tabarya
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta cafke wata mata mai suna Maryam Ibrahim ‘yar shekara 20 bisa zargin ta kashe kishiyarta mai suna Hafsat...
Hotuna: Yadda titin Tal’udu zuwa Gwarzo ya kasance, sakamakon haramtawa masu...
Hotuna: Nasara Radio
Yadda titin Tal'udu zuwa Gwarzo ya kasance a safiyar yau Laraba, kasancewar yana daya daga cikin titunan da gwamnatin jihar Kano ta...
Labarai cikin hotuna: Saudiyya ta bayar da umarnin cire shingayen da...
Sheikh Abdul Rahaman Al-Sudais, ya bayar da umarnin cire shingayen da ke kewayen dakin Ka'aba tare da maido da hanyoyin shigar mahajjata.
Da dumi-dumi: ‘Yan bindiga sun harbi AIG na ‘yan sanda, sun...
Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa ta ke Bauchi,...
Shugaban karamar hukumar Ungogo dake jihar Kano, ya shiga sahun matasan...
Shugaban karamar hukumar Ungogo, Abdullahi Garba Ramat, ya sami shaidar girmamawa a hadaddiyar Daular Larabawa ta Dubai, ya yin da suka bayyanashi a matsayin...
Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos.
Kassim Shettima, wanda shine...
Amurka ta sanar da kashe shugaban Al-Qaeda Ayman al-Zawahiri, magajin Osama...
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da cewa ya bayar da umarnin kashe shugaban kungiyar al Qaeda Ayman Zawahiri - harin da aka kai...
NDLEA ta rufe gidan abincin da take zargin ana sayar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da kayan maye...
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...
Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wanda ake zargi da kashe...
Wata babbar kotu a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan Abdulmalik Tanko kan samun sa da laifin kashe dalibarsa...
dan sanda ya ‘ɗirka wa ƴar ƙanwarsa ciki’ a Jihar Nasarawa
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wani jami'inta mai mukamin insifekta, kan zargin yi wa wata 'yar kanwarsa, 'yar shekara 15 fyade, da yi...
Gwamna Zulum Ya Yiwa Almajirin Borno da Ya Kirkiri Taraktan Hannu...
Gwamna Babagana Umara Zulum, ranar Laraba, ya bayar da kyautar Naira miliyan biyar (N5m) don tallafawa fasahar wani almajiri mai hazaka a jihar Borno,...
Kotu za ta yanke hukunci kan wanda ake zargi da kashe...
Yau Alhamis ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta yanke hukunci bisa kisan da aka yi wa...
Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya.
Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...
Ba wani mataki na nan take da zamu iya dauka don...
Ministan hukumar dake kula da zirga zirgar jiragen sama ta kasa, Hadi Sirika, ya ce ba wata hanya ta gaggawa da hukumar zata iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta gano wata ma’ajiyar da ake siyarwa da...
Gwamnatin jihar Kano bankadu wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki mai yawan gaske a Gunduwawa dake karamar hukumar Gabasawa.
Shugaban hukumar kare hakkin mai...
Tsadar taki ta tilastawa manoma a Kano komawa noman dawa
manoman masara a jihar Kano sun koma noman dawa ta ƙarfi da yaji saboda tsadar taki, maimakon masara da sauran amfanin gona.
A wani rahoto...
Ba zan taba raga wa ƴan ta’adda ba — Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kara nanata aniyar gwamnatinsa na kawo karshen matsalar tsaron da kasar ke fuskanta, yana mai cewa ko kadan bai...
Burodi zai yi tsada biyo bayan janye yajin aikin da masu...
Masu sana’ar burodi a jihar kogi zasu janye yajin aikin da suke gudanarwa ranar Litinin 25 ga watan da muke ciki, da sabon farashi...